Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
countenances on that day shall be resplendent,
wasu huskõki, a rãnar nan, mãsu annuri ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and countenances on that day shall be scowling.
wasu huskõki, a rãnar nan, mãsu gintsẽwa ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but when they will behold it proximating sad will be the countenances of those who disbelieve, and it will be said: this is that which ye have been calling for.
to, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
when they see it brought near, the countenances of the faithless will be contorted, and [they will be] told, ‘this is what you were asking for!’
to, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(saying): "we feed you seeking allah's countenance only. we wish for no reward, nor thanks from you.
(suna cẽwa): "munã ciyar da ku ne dõmin nẽman yardar allah kawai, bã mu nufin sãmun wani sakamako daga gare ku, kuma bã mu nufin gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting