From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
i'm so proud to call you mine
ina alfahari da kiran ku nawa
Last Update: 2022-11-22
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
i had no authority over you except to call you but ye listened to me: then reproach not me, but reproach your own souls.
kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini. sabõda haka kada ku zarge ni, kuma ku zargi kanku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
say: "my way, and that of my followers, is to call you to god with full perception.
ka ce: "wannan ce hanyãta; inã kira zuwa ga allah a kan basĩra, nĩ da waɗanda suka bĩ ni, kuma tsarki ya tabbata ga allah!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
it will say, "read your record, today there will be none but yourself to call you to account!"
"karanta littãfinka. ranka ya isa ya zama mai hisãbi a kanka a yau."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
“read your book; today there will be none but yourself to call you to account.”
"karanta littãfinka. ranka ya isa ya zama mai hisãbi a kanka a yau."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
how (strange) it is for me to call you to salvation while ye call me to the fire!
me ya sãme ni, inã kiran ku zuwa ga tsĩra, kuma kunã kira na zuwa ga wutã?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
when the reckoning is over satan will say: "the promise that was made to you by god was indeed a true promise; but i went back on the promise i had made, for i had no power over you except to call you; and you responded to my call.
kuma shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin, "lalle ne allah ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiyã, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na sãɓã muku. kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting