Results for ooh it's so fan translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

ooh it's so fan

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

but they rejected it, so they will find out.

Hausa

sai suka kãfirta da shi. sabõda haka zã su sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

you would hate it (so hate backbiting).

Hausa

to, kun ƙĩ shi (cin nãman).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but they disbelieved in it, so they are going to know.

Hausa

sai suka kãfirta da shi. sabõda haka zã su sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but (now) they disbelieve in it, so they will come to know.

Hausa

sai suka kãfirta da shi. sabõda haka zã su sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and were it so, we would bestow upon them a great reward from ourselves.

Hausa

kuma a sa'an nan, haƙĩƙa, dã mun bã su, lãda mai girma, daga gunmu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

hell; they shall enter it, so evil is the resting-place.

Hausa

jahannama, sunã shigarta. to, shimfiɗar tã mũnana, ita.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and you used to wish for death before you met it; so now you see it before your eyes.

Hausa

kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta, alhãli kuwa kuna kallo.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he has produced you from the earth and settled you in it, so ask forgiveness of him and then repent to him.

Hausa

shĩ ne ya ƙãga halittarku daga ƙasa, kuma ya sanya ku mãsu yin kyarkyara a cikinta. sai ku nẽme shi gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and putting his hand in his bosom, withdrew it – so it shone brightly before the beholders.

Hausa

kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga mãsu dũbi!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a sign for them is the dead earth, which we revive and bring forth grain out of it, so they eat of it.

Hausa

kuma ãyã ce a gare su: ¡asã matacciya, mu rãyar da ita, mu fitar da ƙwãya daga gare ta, sai gã shi daga gare ta suke ci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and certainly you desired death before you met it, so indeed you have seen it and you look (at it)

Hausa

kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta, alhãli kuwa kuna kallo.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and do they not see that we send the water to the barren land and produce crops with it, so their animals and they themselves eat from it?

Hausa

shin, kuma ba su gani ba cẽwa lalle mũ, munã kõra ruwa zuwa ga ƙasã ƙeƙasasshiya, sa'an nan mu fitar, game da shi, wata shũka wadda dabbõbinsu, da su kansu ke ci daga gare ta?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

some of the people of the book say: 'believe in that which is sent down to those who believe at the beginning of the day and disbelieve at the end of it, so that they will return.

Hausa

kuma wata ƙungiya daga mutãnen littãfi ta ce: "ku yi ĩmãni da abin da aka saukar a kan waɗanda suka yi ĩmãni (da muhammadu) a farkon yini, kuma ku kãfirta a ƙarshensa; tsammãninsu, zã su kõmõ."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and we have placed mountains as anchors in the earth so that it may not shake with them; and we kept wide roads in it, so that they may find guidance.

Hausa

kuma mun sanya tabbatattun duwãtsu a cikin ƙasa dõmin kada ta karkata da su kuma mun sanya ranguna, hanyõyi, a cikinsu (duwãtsun), tsammãninsu sunã shiryuwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when we made a covenant with you and raised the mount above you, (saying) 'take what we have given you forcefully and remember what is in it, so that you will be cautious'

Hausa

kuma a lõkacin da muka riƙi alƙawarinku, kuma muka ɗaukaka dũtse a bisa gareku: "ku kãma abin da muka baku da ƙarfi. kuma ku ambaci abin da yake a cikin sa, tsammãninku ku kãrekanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and the disbelievers said, “this is nothing but a slur he has fabricated and others have helped him upon it”; so indeed the disbelievers have stooped to injustice and lie.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "wannan bã kõme ba ne fãce ƙiron ƙarya da (muhammadu) ya ƙirƙira shi, kuma waɗansu mutãne na dabam suka taimake shi a kansa." to, lalle ne sun jẽ wa zãlunci da karkacẽwar magana.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

(remember) when moosa said to his wife, “i have sighted a fire; i will soon bring its news to you, or bring for you an ember from it so that you may warm yourselves.”

Hausa

a lõkacin da mũsã ya ce wa iyãlinsa "lalle ni, na tsinkãyi wata wuta, ni mai zo muku daga gare ta ne, da wani lãbari, ko kuwa mai zo muku ne da yũla, makãmashi, tsammãninku, ku ji ɗimi."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.

Get a better translation with
7,792,817,920 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK