Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the hajj is during specific months.
hajji watanni ne sanannu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and remember allah during [specific] numbered days.
kuma ku ambaci allah a cikin kwanuka ƙidayayyu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
research into a vaccine or specific antiviral drug is underway.
ana gudanar da bincike game da alurar rigakafi ko takamaiman magungunan rigakafi.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
there is no vaccine or specific treatment for the novel coronavirus.
babu wani rigakafi ko takamaiman magani ga littafin coronavirus.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
some vaccines have heterologous effects, also called non-specific effects.
wasu magungunan rigakafin suna da tasirin cutar heterologous, wanda kuma ake kira tasirin da ba na takamaiman sakamako ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
as of april 2020, there is no specific treatment for covid-19.
tun daga afrilu 2020 babu takamaiman maganin ƙwayar cutar ta covid-19.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
a number of academics have attempted to calculate these numbers for specific populations.
da yawa cikin masana sunyi kokarin gano lissafa adadin na wani bangaren al’umma.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
currently, there is no vaccine or specific antiviral treatment for covid-19.
a halin yanzu, babu maganin alurar rigakafi ko takamaiman maganin rigakafi na covid-19.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
for he had said, "i will surely take from among your servants a specific portion.
kuma ya ce: "lalle ne, zã ni riƙi rabõ yankakke, daga bãyinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a number of lineage-specific accessory proteins are also encoded by different lineages of covs.
yawancin nau'ikan sinadaran zuriya, su ma ana lulluɓe su da wasu zuriyoyin covs daban.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
it is difficult to develop and produce specific antibodies rapidly enough to fight against a global epidemic.
yana da wuya a haɓaka da samar da takamaiman ƙwayoyin rigakafi cikin hanzari don yaƙi da annobar duniya.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the group stressed that the lack of resources or health insurance should never serve as a justification for discrimination against a specific group.
kungiyar ta jaddada cewa rashin abubuwa na bukata ko na insoran lafiya bai kamata ya zamanto sabbabi wajen aibanta wasu tsirarrun kungiya ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
they are designed to protect from airborne particles like dust but effectiveness against a specific biological agent is not guaranteed for off-label uses.
an tsara su don kare abubuwa daga barbashin iska kamar ƙura amma na da inganci akan takamaiman wakilin halittu wanda bashi da lamunin ga shan magani ba tare da izinin likita ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
however, verification and clarification are necessary to propose the method for large-scale use before specific therapies are not yet developed.
duk da haka, tabbatarwa da bayani wajibi ne don gabatar da hanyar don babban amfani kafin takamaiman hanyoyin kwantar da hankali ba su inganta ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
he wraps the night around the day, and he wraps the day around the night. and he regulates the sun and the moon, each running along a specific course.
yanã shigar da dare a kan rãna, kuma yanã shigar da rãnã a kan dare kuma yã hõre rãnã da watã, kõwannensu yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a study comparing pcr to ct in wuhan has suggested that ct is significantly more sensitive than pcr, though less specific, with many of its imaging features overlapping with other pneumonias and disease processes.
wani bincike mai hada pcr da ct a wuhan na da raayin cewa ct na da saurin dauka akan pcr, duk da rashin takaicewa, dama yawancin irin ganin yadda wasu cututukan sanyi da wasu cuttutukan suka gudana.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
a large study in china compared chest ct results to pcr and demonstrated that though imaging is less specific for the infection, it is faster and more sensitive, suggesting its consideration as a screening tool in epidemic areas.
wani gaggarumin bincike a china ta kwatanta sakamakon hoton kirji da na kwayoyin halitta inda ta gano karancin samar da hakikanin hoton kumuwar cutar. ta gano cewa kwayar cutar ta fiye sauri kuma ta fi hadari ta kara da bada shawara na a sauya hanyar wajen gwajin cututuka a wuraren da annobar ke da yawa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
a study comparing pcr to ct in wuhan at the point of origin of the current pandemic has suggested that ct is significantly more sensitive than pcr, though less specific, with many of its imaging features overlapping with other pneumonias and disease processes.
binciken gwajin pcr zuwa ct cikin wuhan a matsayin asalin annoban ta yanzu ya nuna cewa ct ya fi kamuwa fiye da pcr, kodayake ba shi da takamaiman bayani, da yawancin fasahar hoto wanda ke hade da wasu cututtukan huhu da tafiyar matakai na cuta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
cd4+ t cells stimulate b cells to produce virus-specific antibodies, and cd8+ t cells directly kill virus-infected cells.
tantanin halita cd4 + t suna motsa ƙwayoyin b don samar da ƙayyadaddun rigakafin ƙwayoyin cuta, kuma sel cd8 + t tantanin halita na kashe kwayoyin cutar da suka kamu da ciwo kai tsaye.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
adaptive designs within ongoing phase ii-iii clinical trials on candidate therapeutics may shorten trial durations and use fewer subjects, possibly expediting decisions for early termination or success, and coordinating design changes for a specific trial across its international locations.
tsarin daidaitawa tsakanin gwajin asibiti wanda ake kai yi na matakai ii-iii akan jinyar magwajin na iya rage lokacin gwaji da kuma amfani da karamar take, da yiwuwar yanke hukuncin ko ci nasara, da daidaita canje-canjen ƙira don takamaiman gwaji a duk faɗin ƙasashen duniya.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: