From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
to god be the glory hausa version
to allah ya tabbata daukaka hausa
Last Update: 2020-04-21
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
to god be the glory i'm still living
Last Update: 2023-11-02
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
to god be glory! and i am not among the idolaters.'
nĩ kuma, ban zama daga mãsu shirki ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they shall be the nearest to god.
waɗancan, sũ ne waɗanda aka kusantar.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
to god belong the east and the west. wherever you turn the glory of god is everywhere: all-pervading is he and all-knowing.
kuma allah ɗai yake da gabas da yamma sabõda haka, inda duk aka jũyar da ku, to, a can fuskar allah take. lalle ne, allah mawadãci ne, mai ilmi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(the foremost ones) will be the nearest ones to god
waɗancan, sũ ne waɗanda aka kusantar.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
and (we believe) that he - exalted be the glory of our lord! - hath taken neither wife nor son,
"kuma lalle ne shĩ girman ubangijinmu, ya ɗaukaka, bai riƙi mãta ba, kuma bai riƙi ɗã ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
surely that to which you call me has no say in this world or in the life to come, that our return is to god alone, and that the transgressors shall be the inmates of the fire.
"haƙƙan ne abin da kawai kuke kira na zuwa gare shi, bã ya da wani kira a cikin dũniya, kuma bã shi da shi a lãhira kuma lalle makomarmu zuwa ga allah take, kuma lalle mabarnata sũ ne 'yan wutã."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and they set up compeers to god, that they might lead astray from his way. say: 'take your joy! your homecoming shall be -- the fire!'
kuma suka sanya wa allah kĩshiyõyi, dõmin ɓatarwa daga hanyarsa, ka ce: "ku ji dãɗi, sa'an nan, lalle ne, makõmarku wutar ce."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and do not let their saying grieve thee; the glory belongs altogether to god; he is the all-hearing, the all-knowing.
kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki. lalle ne alfarma ga allah take gaba ɗaya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(muhammad), say, "let me tell you about what your lord has commanded: do not consider anything equal to god; be kind to your parents; do not murder your children out of fear of poverty, for we give sustenance to you and to them. do not even approach indecency either in public or in private.
ka ce: "ku zo, in karanta abin da ubangijinku ya haramta." wãjibi ne a kanku kada ku yi shirkin kõme da shi, kuma ga mahaifa biyu (ku kyautata) kyautatãwa, kuma kada ku kashe ɗiyanku sabõda talauci, mũ ne muke azurta ku, kũ da su, kuma kada ku kusanci abũbuwa alfãsha, abin da ya bayyana daga gare ta da abin da ya ɓõyu, kada ku kashe rai wanda allah ya haramta, fãce da hakki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting