Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
lalle ne allah yanã sãka wa mãsu yin sadaka. "
allah rewards those who are charitable."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu.
be charitable to us.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to, wanda ya yi sadaka da shi, to, shi kaffãra ce a gare shi.
but whoever gives [up his right as] charity, it is an expiation for him.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ka karɓi sadaka daga dũkiyõyinsu kana tsarkake su, kuma kana tabbatar da kirkinsu da ita.
take sadaqah (alms) from their wealth in order to purify them and sanctify them with it, and invoke allah for them.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta.
a kind word and forbearance is better than that charity which is followed up by insult or injury.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
bãbu wani alhẽri a cikin mãsu yawa daga gãnawarsu fãce wanda ya yi umurni da wata sadaka kõ kuwa wani alhẽri kõ kuwa gyãra a tsakãnin mutãne.
most of their secret conferrings are devoid of good, unless one secretly enjoins in charity, good deeds, and setting the affairs of men right.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
magana mai kyau da gãfartawa su ne mafi alhẽri daga sadaka wadda wata cũtarwa take biyar ta. kuma allah wadatacce ne, mai haƙuri.
a kind word and forgiveness is better than a charitable deed followed by hurtful words: god is self-sufficient and forbearing.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu. lalle ne allah yanã sãka wa mãsu yin sadaka. "
calamity has struck us and our household, and we have brought goods of little value, so give us the full measure and be generous to us; undoubtedly allah rewards the generous.”
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
kuma wanda ya kashe mũmini bisa ga kuskure, sai ya 'yanta wuya mũmina tare da mĩƙa diyya ga mutãnensa, ãce idan sun bari sadaka.
and he who has slain a believer by mistake, his atonement is to set free from bondage a believing person and to pay blood-money to his heirs, unless they forgo it by way of charity.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
cũta ta shãfe mu, mũ da iyãlinmu, kuma mun zo da wata hãja maras kuma. sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu.
a hard time has hit us and our family, and we have brought but poor capital, so pay us full measure and be charitable to us.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
idan zã ku gãnãwa da manzon allah, to, ku gabãtar da 'yar sadaka a gabãnin gãnãwarku, wannan ne mafi alhẽri a gare ku, kuma mafi tsarki.
when ye consult the messenger in private, spend something in charity before your private consultation. that will be best for you, and most conducive to purity (of conduct).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to, wanda ya yi sadaka da shi, to, shi kaffãra ce a gare shi. kuma wanda bai yi hukunci ba da abin da allah ya saukar, to, waɗannan su ne azzãlumai.
and whosoever does not judge by that which allah has revealed, such are the zalimun (polytheists and wrong-doers - of a lesser degree).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma daga cikinsu akwai wadɗanda suka yi wa allah alkawari, "lalle ne idan ya kãwo mana daga falalarsa, haƙĩƙa, munãbãyar da sadaka, kuma lalle ne munã kasancẽwa, daga sãlihai."
among them are those who made a pledge with allah: ‘if he gives us out of his grace, we will surely give the zakat and we will surely be among the righteous.’
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting