Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
kuma ba mu zãlunce su ba, amma sũ ne suka kasance azzãlumai.
and we are not unjust to them, but they themselves were unjust.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
allah bai zãlunce su ba, amma kansu suka kasance sunã zãlunta.
allah does not wrong them, but they wrong themselves.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
kuma allah bai zãlunce su ba, kuma amma kansu suka kasance sunã zãlunta.
allah did not wrong them, but they wronged themselves,
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
bã ya yiwuwa ga allah ya zãlunce su, amma sun kasance kansu suke zãlunta.
allah was not such as to wrong them, but themselves they were wont to wrong.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
sabo da haka allah ba ya yiwuwa ya zãlunce su, amma kansu suka kasance sunã zãlunta.
(which they rejected, to their own destruction): it was not allah who wronged them, but they wronged their own souls.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
sa'an nan aka yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma bã zã a zãlunce su ba.
but a judgement shall be made with full justice about them. they shall not be wronged.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
sa'an nan a cika wa kõwane rai sakamakon abin da ya tsirfanta. kuma sũ, bã zã a zãlunce su ba.
then every person shall be paid in full what he has earned, - and they shall not be dealt with unjustly.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
kuma lalle ne, wanda ya nẽmi taimakon rãmãwa a bãyan an zãlunce shi, to waɗannan bãbu wata hanyar zargi a kansu.
and indeed whosoever takes revenge after he has suffered wrong, for such there is no way (of blame) against them.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu, suka aikata. kuma allah bai zãlunce su ba, kuma amma kansu suka kasance sunã zãlunta.
allah wronged them not, but they were wont to wrong themselves.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
(dãwũda) ya ce: "lalle, haƙiƙa ya zãlunce ka game da tambayar tunkiyarka zuwa ga tumakinsa.
(david) said: "he is unjust in demanding your ewe to add to his (many) ewes.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
kuma dõmin (allah) ya cika musu (sakamakon) ayyukansu, alhãli kuwa sũ, bã zã a zãlunce su ba.
finally, god will recompense them for their deeds and they will not be wronged.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad: