Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
and conduct your relation in amity.
kuma ku yi shãwara a tsakãninku bisa abin da aka sani.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
good and evil [conduct] are not equal.
kuma kyautatãwa bã ta daidaita kuma haka mũnanãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
i will show you the way of right conduct.
ku bĩ ni, in shiryar da ku tafarkin shiryuwa."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
he said, ‘indeed i detest your conduct.’
ya ce: "lalle ne ga aikinku, haƙĩƙa, inã daga mãsu ƙinsa."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
thus is their conduct made fairseeming for the disbelievers.
kamar wancan ne aka ƙawãta wa kãfirai abin da suka kasance sunã aikatãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
repel ill [conduct] with that which is the best.
ka tunkuɗe cũta da wadda take ita ce mafi kyau.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he will rectify your conduct for you and forgive you your sins.
ya kyautata muku ayyukanku, kuma ya gãfarta zunubanku.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he said: i am in truth of those who hate your conduct.
ya ce: "lalle ne ga aikinku, haƙĩƙa, inã daga mãsu ƙinsa."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
he will rectify your conduct for you, and will forgive you your sins.
ya kyautata muku ayyukanku, kuma ya gãfarta zunubanku.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
say to them: "god never enjoins a conduct that is shameful.
kuma allah ne ya umurce mu da ita."ka ce: "lalle ne, allah bã ya umurni da alfãsha.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
let him conduct himself with caution and not disclose your whereabouts to anyone:
kuma sai ya yi da hankali, kada ya sanar da ku ga wani mutum."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
but he who patiently endures and forgives, that is a conduct of great resolve.
kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
among them there are people who are moderate, but many of them are of evil conduct.
daga gare su akwai wata al'umma mai tsakaitãwa kuma mãsu yawa daga gare su, abin da suke aikatawa yã munana.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
god has informed us about you; and god and his apostle shall watch your conduct.
haƙĩƙa, allah yã bã mu lãbãri daga lãbãrunku, allah zai ga aikinku kuma manzonsa (zai gani).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
as for those who are not penitent [of their past conduct]—such are the wrongdoers.
kuma wanda bai tũba ba, to, waɗannan sũ ne azzãlumai."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
so that it tasted the ill-effects of its conduct, and the consequence of its conduct was loss.
sa'an nan ta ɗanɗana masĩfar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasãra,
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and take a provision (with you) for the journey, but the best of provisions is right conduct.
kuma ku yi guzuri. to, mafi alhẽrin guzuri yin taƙawa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
as for those of your women who are guilty of immoral conduct, call upon four from amongst you to bear witness against them.
kuma waɗanda suka je wa alfãsha daga mãtanku, to, ku nẽmi shaidar mutãne huɗu daga gare ku a kansu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and cooperate with one another in virtuous conduct and conscience, and do not cooperate with one another in sin and hostility. and fear god.
kuma ku taimaki junã a kan aikin ƙwarai da taƙawa. kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi allah da taƙawa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
allah warns you against returning to the likes of this [conduct], ever, if you should be believers.
allah yanã yi muku wa'azi, kada ku kõma ga irinsa, har abada, idan kun kasance mũminai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad: