Usted buscó: extra (Inglés - Hausa)

Traducción automática

Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.

English

Hausa

Información

English

extra

Hausa

 

De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:

Contribuciones humanas

De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.

Añadir una traducción

Inglés

Hausa

Información

Inglés

and keep vigil with it during parts of the night, as an extra prayer.

Hausa

kuma da dare, sai ka yi hĩra da shi (alƙur'ãni) akan ƙãri gare ka.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

the righteously striving believers will receive the reward for their deeds and extra favors from god.

Hausa

to, amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwaiai, to zã ya cika musu ijãrõrinsu, kuma yanã ƙãra musu daga falalarsa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

this will be an extra blood sample taken from people who are attending their general practice for a scheduled blood test.

Hausa

wannan zai zama ƙarin samfurin jini da aka karɓa daga mutanen da suke halarta aikinsu na gwajin jini.

Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

and as for those who believed and did righteous deeds, he will give them in full their rewards and grant them extra from his bounty.

Hausa

to, amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwaiai, to zã ya cika musu ijãrõrinsu, kuma yanã ƙãra musu daga falalarsa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

the move gives the federal government access to around us$50 billion in extra funding to combat the pandemic, according to nbc news.

Hausa

wannan tafiyar ta bawa gwanatin tarayya damar samun kimanin dallar amurka billiyan $50 a wani kidi don shawo kan wannan annobar, a rahoton labarun nbc.

Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

build in extra time for your connections, especially if transferring from an international flight to a domestic flight and especially if your itinerary involves a country that's seriously affected.

Hausa

karin lokaci cikin abokan huldar ka, musamman chaji daga jigin gida zuwa na waje ,sai ma idan kasar da zaka na fuskantar wannan annoba.

Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

screenings, temperature checks, extra paperwork, and the associated waiting around can add minutes or hours before you're allowed to continue on your journey.

Hausa

yin gwaje-gwaje, gwajin zafin jiki, karin aikin hade da jirawa kusa na iya kara mintuna ko sa’oi kafin a ba ku izinin ci gaba da tafiya.

Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

to further alleviate the shortage, coles ordered bigger packages from suppliers and increased delivery frequency, woolworths ordered extra stock, while aldi made stocks for a planned wednesday special available early.

Hausa

don ci gaba da rage ƙarancin, coles ya ba da umarnin manyan kunshin daga masu kaya da ƙara yawan bayarwa, woolworths ya ba da odar ƙarin jari, yayin da aldi ya sanya hannun jari don shirin laraba na musamman da za a fara da wuri.

Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

we shall get provision for our family, and we shall be watching over our brother; we shall obtain an extra camel's load -- that is an easy measure.

Hausa

wannan hajjarmu ce an mayar mana da ita, kuma mu nẽmo wa iyalinmu abinci, kuma mu kiyãye ɗan'uwanmu, kuma mu ƙãra awon kãyan rãƙumi guda, wancan awo ne mai sauki."

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

i come in peace please give me what i ask for right now if i can't have it no one else will either have it .don't mind going extra miles to have you too to myself no wahala

Hausa

wani mutumi ya taɓa cewa a ba ni abin da na nema a sauƙaƙe. kar ka bar ni in kara mil ko babu wani da zai same ka

Última actualización: 2022-10-01
Frecuencia de uso: 2
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

for them who have done good is the best [reward] and extra. no darkness will cover their faces, nor humiliation. those are companions of paradise; they will abide therein eternally

Hausa

waɗanda suka kyautata yi, sunã da abu mai kyãwo kuma da ƙari, wata ƙũra bã ta rufe fuskõkinsu, kuma haka wani ƙasƙanci. waɗancan ne abokan aljanna, sunã madawwama a cikinta.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Obtenga una traducción de calidad con
7,781,831,852 contribuciones humanas

Usuarios que están solicitando ayuda en este momento:



Utilizamos cookies para mejorar nuestros servicios. Al continuar navegando está aceptando su uso. Más información. De acuerdo