Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
believers, fulfill your obligations.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
o you who believe, fulfil your obligations.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
o you who believe! fulfill the obligations.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
fulfil your devotional obligations and pay the zakat.
kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
o ye who believe! fulfil (all) obligations.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
believers, stand by your contracts (and obligations).
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku cika alkawurra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and those who are mindful of their moral obligations.
kuma waɗanda suke, a kan sallarsu, mãsu tsarẽwa ne.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and [of] abraham, who fulfilled [his obligations] -
da ibrãhĩm wanda ya cika alkawari?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
they will answer: "we did not fulfil our devotional obligations,
suka ce: "ba mu kasance munã a cikin mãsu salla ba."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and women have rights similar to their obligations, according to what is fair.
kuma sũ mãtan suna da kamar abin da yake a kansu, yadda aka sani.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
when you are free from (your obligations), strive hard (to worship god)
sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon allah).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
say: "i ask no recompense of you for it other than obligations of relationship."
ka ce: "bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa, fãce dai sõyayya ta cikin zumunta."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
who fulfil their devotional obligations, pay the zakat, and believe with certainty in the life to come.
waɗanda suke tsayar da salla kuma su bãyar da zakka, alhãli kuwa sũ, game da lãhira, to, sũ, sunã yin yaƙĩni.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
so observe your devotional obligations, pay the zakat, and obey the apostle so that you may be shown mercy.
kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka, kuma ku yi ɗã'ã ga manzo, tsammãninku a yi muku rahama.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
fear god, in whose name you appeal to one another, and be mindful of your obligations in respect of ties of kinship.
kuma ku bi allah da taƙawa wanda kuke rõƙon jũna da (sũnan), shi, da kuma zumunta.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but if they repent and fulfil their devotional obligations and pay the zakat, then let them go their way, for god is forgiving and kind.
to, idan sun tũba, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bãyar da zakka to ku sakar musu da hanyarsu. lalle allah ne mai gãfara, mai jin ƙai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but they are succeeded by a generation who neglect their devotional obligations and follow only earthly pleasures; but they will reach the wrong road and meet destruction,
sai waɗansu 'yan bãya suka maye a bãyansu suka tõzarta salla, kuma suka bi sha'awõwinsu. to, da sannu zã su hau da wani sharri.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but if they turn away, then he is responsible for his obligations, and you are responsible for your obligations. and if you obey him, you will be guided.
to, idan kun jũya, to, a kansa akwai abin da aka aza masa kawai, kuma a kanku akwai abin da aka aza muku kawai, kuma idan kun yi masa ɗã'ã za ku shiryu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
only those who believe in god and the last day, who fulfil their devotional obligations, pay the zakat, and fear no one but god, can visit the mosques of god.
abin sani kawai, mai rãya masallãtan allah, shĩ ne wanda ya yi ĩmãni da allah da rãnar lãhira, kuma ya tsayar da salla kuma ya bãyar da zakka, kuma bai ji tsõron kõwa ba fãce allah.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
stay at home, and do not deck yourselves with ostentation as in the days of paganism; fulfil your devotional obligations, pay the zakat, and obey god and his apostle.
kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko. kuma ku tsaĩ da salla, kuma ku bãyar da zakka, ku yi ɗã, ã ga allah da manzonsa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad: