Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
has he chosen daughters in preference to sons?
shin, yã zãɓi 'yã'ya mãtã ne a kan ɗiya maza?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
do not take the unbelievers as your allies in preference to the believers.
kada ku riƙi kãfirai masõya, baicin mũminai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
there is no preference towards a particular season in tropical climates.
babu wani yanayi mai zuwa a yankin sagagin da ma yanayi
Última actualización: 2020-08-25
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
let not the believers take disbelievers for their friends in preference to believers.
kada mũminai su riƙi kãfirai masõya, baicin mũminai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
the believers must not establish friendship with the unbelievers in preference to the faithful.
kada mũminai su riƙi kãfirai masõya, baicin mũminai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
we have given preference to some prophets over others and we gave the psalms to david.
kuma ubangijinka ne mafi sani game da wanda yake a cikin sammai da ƙasa. kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun fĩfĩta sãshen annabãwa a kan sãshe kuma mun bai wa dãwũda zabũra.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
do not give total preference to one of them, leaving the other as if in suspense.
sabõda haka kada ku karkata, dukan karkata, har ku bar ta kamar wadda aka rãtaye.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
children of israel, recall my favors to you and the preference that i gave to you over all nations.
yã banĩ isrã'ĩla! ku tuna ni'imata, wadda na ni'imta a kanku, kuma lalle ne ni, na fĩfĩta ku a kan tãlikai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
this is because they have given preference to this life over the life to come and god does not guide disbelieving people.
waɗancan ne kãfirai dõmin sun fĩfĩta son dũniya a kan lãhira, kuma lalle ne allah bã ya shiryar da mutãne kãfirai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
believers, do not take your fathers and your brothers for allies if they choose denial of truth in preference to faith.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku riƙi ubanninku da 'yan'uwanku masõya, idan sun nũna son kãfirci a kan ĩmãni.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
do not take deniers of the truth [who are at war with you] for your allies in preference to believers.
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku riƙi kãfirai masõya, baicin mũminai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he said: "o my people! why ask ye to hasten on the evil in preference to the good?
ya ce: "yã mutãnẽna! don me kuke nẽman gaggãwa game da mũnanãwa, a gabãnin kyautatãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
it is they who have given preference to the worldly life over the life to come. they create obstacles in the way that leads to god and try to make it seem crooked.
waɗanda suka fi son rãyuwar dũniya fiye da ta lãhira, kuma sunã kangẽwa daga hanyar allah, kuma sunã nẽman ta karkace.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
(pagans) has your lord given you preference over himself by granting you sons and taking the angels as his own daughters?
shin fa, ubangijinku ya zãɓe ku da ɗiya maza ne, kuma ya riƙi 'ya'ya mãta daga malã'iku?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
"for ye practise your lusts on men in preference to women: ye are indeed a people transgressing beyond bounds."
"lalle ne ku, haƙĩƙa kunã jẽ wa maza da sha'awa, baicin mata; Ã'a, kũ mutãne ne maɓarnata."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
see how we prefer one above another (in this world) and verily, the hereafter will be greater in degrees and greater in preference.
ka duba yadda muka fĩfĩtar da sãshensu a kan sãshe! kuma lalle ne lãhira ce mafi girman darajõji, kuma mafi girman fĩfĩtãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
certainly we have honoured the children of adam, and carried them over land and sea, and provided them with all the good things, and preferred them with a complete preference over many of those we have created.
kuma lalle ne mun girmama 'yan adam, kuma muka ɗauke su a cikin ƙasa da tẽku kuma muka azurta su daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma muka fĩfĩta su a kan mãsu yawa daga waɗanda muka halitta, fĩfĩtãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
they ask thee to hasten on the evil in preference to the good: yet have come to pass, before them, (many) exemplary punishments!
kuma sunã nẽman ka da gaggãwa da azãba a gabãnin rahama, alhãli kuwa abũbuwan misãli sun gabãta a gabãninsu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and we have certainly honored the children of adam and carried them on the land and sea and provided for them of the good things and preferred them over much of what we have created, with [definite] preference.
kuma lalle ne mun girmama 'yan adam, kuma muka ɗauke su a cikin ƙasa da tẽku kuma muka azurta su daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma muka fĩfĩta su a kan mãsu yawa daga waɗanda muka halitta, fĩfĩtãwa.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he said: surely allah has chosen him in preference to you, and he has increased him abundantly in knowledge and physique, and allah grants his kingdom to whom he pleases, and allah is amplegiving, knowing.
ya ce: "lalle ne, allah yã zãɓe shi a kanku, kuma ya ƙãra masa yalwa a cikin ilmi da jiki. kuma allah yana bãyar da mulkinsa ga wanda yake so, kuma allah mawadaci ne, masani.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible