Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
it is he who has sent his messenger with the guidance and the religion of truth, that he may uplift it above every religion.
shĩ ne wanda ya aiki manzonsa da shiriya da addinin gaskiya dõmin ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
it is he who has sent forth his messenger with guidance and the religion of truth to uplift it above every religion, no matter how much the idolaters hate it.
shi ne wanda ya aiko manzonsa da shiriya da addinin gaskiya, dõmin ya bayyanl shi a kan addini dukansa, kuma kõ dã mushirikai sun ƙi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
he who seeks glory, let him know that all glory belongs to allah alone. to him do good words go up, and righteous action uplifts them. but those who contrive evil deeds, a severe punishment lies in store for them, and their contriving will come to naught.
wanda ya kasance yanã nẽman wata izza, to, allah ne da izza gabã ɗaya. zuwa gare shi magana mai dãɗi ke hawa, kuma aiki na ƙwarai yanã ɗaukar ta kuma waɗanda ke yin mãkircin mũnanan ayyuka, sunã da wata azãba mai tsanani, kuma mãkircin waɗannan yanã yin tasgaro.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :