検索ワード: ya jin dadi (ハウサ語 - 英語)

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

ハウサ語

英語

情報

ハウサ語

ya jin dadi

英語

he felt comfortable

最終更新: 2023-02-06
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

ハウサ語

y jin dadi ka

英語

y jin dadi ka

最終更新: 2023-12-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

ハウサ語

lalle ne, allah bã ya jin kunyar ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi.

英語

allah disdains not to use the similitude of things, lowest as well as highest.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

ハウサ語

yanã kwankwaɗarsa, kuma bã ya jin sauƙin haɗiyarsa, kuma mutuwa ta jẽ masa daga kõwane wuri kuma bai zama mai mutuwa ba, kuma daga bãyansa akwai azãba mai kauri.

英語

as they sip the unpleasant water, death will approach them from all sides, but they will never die. in addition to this, they will experience the most intense torment.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

ハウサ語

ka ce: "abin sani, inã yi muku gargaɗi kawai da wahayi," kuma kurma ba ya jin kira a lõkacin da ake yi musu gargaɗi.

英語

(muhammad), tell them, "i am warning you by revelation alone." the deaf do not hear any call when they are warned.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名
警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

ハウサ語

lalle wannan yanã cũtar da annabi, to, yanã jin kunyarku, alhãli kuwa allah bã ya jin kunya daga gaskiya. kuma idan zã ku tambaye su waɗansu kãyã, to, ku tambaye su daga bãyan shãmaki.

英語

and when you ask his wives for any object, ask them from behind a curtain; that is cleaner for your hearts and theirs.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

ハウサ語

kada kũ shiga gidãjen annabi, fãce fa idan an yi izni a gare ku zuwa ga wani abinci, bã da kun tsaya jiran nunarsa ba, kuma amma idan an kira ku, to, ku shiga, sa'an nan idan kun ci, to ku wãtse, kuma bã da kun tsaya kunã masu hĩra da wani iãbãri ba. lalle wannan yanã cũtar da annabi, to, yanã jin kunyarku, alhãli kuwa allah bã ya jin kunya daga gaskiya.

英語

do not enter the houses of the prophet without permission, as when called for a meal but not to linger around waiting for it – and if you are invited then certainly present yourself and when you have eaten, disperse – not staying around delighting in conversation; indeed that was causing harassment to the prophet, and he was having regard for you; and allah does not shy in proclaiming the truth; and when you ask the wives of the prophet for anything to use, ask for it from behind a curtain; this is purer for your hearts and for their hearts; and you have no right to trouble the noble messenger of allah, nor ever marry any of his wives after him; indeed that is a very severe matter in the sight of allah.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

参照: 匿名

人による翻訳を得て
7,777,298,783 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK