検索ワード: capable (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

capable

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

god is capable of everything.

ハウサ語

lalle ne allah a kan dukan kõme mai ĩkon yi ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

god is majestic and capable to revenge.

ハウサ語

kuma allah mabuwayi ne, ma'abucin azãbar rãmuwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

yes indeed; he is capable of everything.

ハウサ語

na'am, lalle shi, mai ĩkon yi ne a kan kõme.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

is god not mighty and capable of retribution?

ハウサ語

ashe, allah bai zama mabuwãyi ba, mai azãbar rãmuwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

is not allah the almighty, capable of retribution?

ハウサ語

ashe, allah bai zama mabuwãyi ba, mai azãbar rãmuwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

do you not know that god is capable of all things?

ハウサ語

ashe, ba ka sani ba, cẽwa lalle ne, allah a kan dukkan kõme mai ĩkon yi ne?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

god creates whatever he wills. god is capable of everything.

ハウサ語

allah yãna halitta abin da yake so, lalle allah, a kan kõwane abu, mai ĩkon yi ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

intriguingly, sera of convalescent sars patients were capable of neutralizing wiv1.

ハウサ語

abin ban sha'awa, fama da cutar sars wanda suna samun sauki sun iya wargazawar wiv1.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

indeed, he is the reviver of the dead. he is capable of everything.

ハウサ語

lalle wannan (mai wannan aiki), tabbas, mai rãyar da halitta ne, kuma shi mai ikon yi ne a kan kõme.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

allah is all-mighty. he is fully capable of exacting penalties.

ハウサ語

kuma wanda ya kõma, to, allah zai yi azãbar rãmuwa daga gare shi, kuma allah mabuwãyi ne, ma'abũcin azabãr rãmuwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

neither does it behoove them, nor are they capable [of doing that].

ハウサ語

kuma bã ya kamãta a gare su (su shaiɗãnu su sauka da shi), kuma ba su iyãwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and he had no group to help him against allah, nor was he capable of taking revenge.

ハウサ語

kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

in fact, a preacher has come to you, and a warner; and god is capable of everything.

ハウサ語

to, haƙĩƙa, mai bãyar da bushãra da mai gargaɗi sunje muku. kuma allah ne, a kan dukkan kõme, mai ĩkon yi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and other things, of which you were incapable, but god has encompassed them. god is capable of everything.

ハウサ語

da waɗansu (ganĩmõmin) da bã ku da ĩko a kansu lalle allah ya kẽwaye su da saninsa, kuma allah ya kasance mai ikon yi ne a kan dukan kõme.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and yet they serve besides god what possesses no provisions for them in the heavens, nor on earth, nor are they capable.

ハウサ語

kuma sunã bautã wa, baicin allah, abin da yake bã ya mallakar wani arziki dõminsu, daga sammai da ƙasa game da kõme, kuma bã su iyawa (ga aikata kõme).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

if you let a good deed be shown, or conceal it, or pardon an offense—god is pardoning and capable.

ハウサ語

idan kun bayyana alhẽri, kõ kuwa kuka ɓõye shi, kõ kuwa kuka yãfe laifi daga cũta, to, lalle ne allah yã kasance mai yãfewa, mai ikon yi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and if the two separate, allah will make each one independent of the other, with his capability; and allah is most capable, wise.

ハウサ語

kuma idan sun rabu, allah zai wadãtar da kõwanne daga yalwarsa. kuma allah yã kasance mayalwaci, mai hikima.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

ventilators capable of pressure control modes and high peep are needed to maximise oxygen delivery while minimising the risk of ventilator-associated lung injury and pneumothorax.

ハウサ語

na’urar bada iska wato ventilators mai tsarafawa ta hanyar matsin iska da peep, ana buƙatar su domin ƙara girmar ba da iska, yayin da an rage hadarin samun ciwon da ke da alaka da na’urar iska da pneumothorax.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

constructed in 14 days, the lab is capable of conducting tens of thousands rt-pcr tests per day and is the first in the world of this scale to be operational outside of china.

ハウサ語

an gina shi a kwana 14, dakin gwajin zai iya gudanar da gwaji dubu goma na rt-pcr a rana kuma shine na farko da yake aiki a wajen kasar sin.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

do you not know that to god belongs the kingdom of the heavens and the earth? he punishes whom he wills, and he forgives whom he wills. and god is capable of everything.

ハウサ語

shin, ba ka sani ba cewa lalle ne, allah shi ne da mulkin sammai da ƙasa, yanã azãbtar da wanda yake so, kuma yanã yin gãfara ga wanda yake so, kuma allah a dukkan kõme, mai ĩkon yi ne?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,792,358,418 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK