人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。
プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。
there is no blame on the weak nor on the sick nor on those who have nothing to enable them to join (the struggle in the way of allah) if they stay behind provided that they are sincere to allah and to his messenger.
bãbu laifi a kan maraunana kuma haka majinyata, kuma bãbu laifi a kan waɗanda bã su sãmun abin da suke ciyarwa idan sun yi nasĩha ga allah da manzonsa.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
some of the dwellers of the desert (who were not able to join the army) came to the prophet seeking exemption from taking part in the battle. those who called god and his messengers liars also stayed home (with those who were truly exempt). the disbelievers will soon receive a painful punishment.
kuma mãsu uzuri daga ƙauyãwa zuka zo dõmin a yi musu izini, kuma waɗanda suka yi wa allah da manzonsa ƙarya, suka yi zamansu. wata azãba mai raɗaɗi zã ta sãmi waɗanda suka kãfirta daga gare su.
最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:
関係性の低い人による翻訳は非表示になります。
関係性の低い結果を表示します。