検索ワード: practice good personal hygiene (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

practice good personal hygiene

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

personal hygiene and a healthy lifestyle and diet have been recommended to improve immunity.

ハウサ語

an bada shawarar tsabtacewar mutum da ingantaccen tsarin lafiyan rayuwa da abinci don inganta garkuwar jiki.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

strategies for preventing transmission of the disease include maintaining overall good personal hygiene, washing hands, avoiding touching the eyes, nose, or mouth with unwashed hands, and coughing or sneezing into a tissue and putting the tissue directly into a waste container.

ハウサ語

dabarun hana yaduwar cutar sun hada da kula tsabtacewar mutum gaba daya, wanke hannaye, gujewa taba idanu, hanci, ko baki da hannayen ku wanda ba a wanke ba, da tari ko atishawa cikin takarda da sanya takardan cikin kwandon shara.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

these include workers who have contact with the general public such as in schools, high-population-density work environments, and some high-volume retail settings.engineering controls for this and higher risk groups include installing high-efficiency air filters, increasing ventilation rates, installing physical barriers such as clear plastic sneeze guards, and installing a drive-through window for customer service.administrative controls for this and higher risk groups include encouraging sick workers to stay at home, replacing face-to-face meetings with virtual communications, establishing staggered shifts, discontinuing nonessential travel to locations with ongoing covid-19 outbreaks, developing emergency communications plans including a forum for answering workers’ concerns, providing workers with up-to-date education and training on covid-19 risk factors and protective behaviors, training workers who need to use protecting clothing and equipment how to use it, providing resources and a work environment that promotes personal hygiene, requiring regular hand washing, limiting customers' and the public's access to the worksite, and posting signage about hand washing and other covid-19 protective measures.depending on the work task, workers with at least medium exposure risk may need to wear personal protective equipment including some combination of gloves, a gown, a face shield or face mask, or goggles.

ハウサ語

waɗannan sun haɗa da ma'aikata waɗanda ke da hulɗa tare da dukan jama'a kamar a makarantu, wuraren aiki mai yanayin aiki wanda akwai yawan jama’a kwarai da gaske, da wuraren da ake yawan saye-saye. sarrafawar injiniya don wannan da rukuni masun hadari ya hada da girkawar ingantaciyar mataciyar iska, karin adadin na’urar iska, girkawar shingen zahiri kamar na’uran roba na kariyar atishawa, da girkawar tagar drive-through domin hidimar abokan ciniki. lura na mai gudanarwa domin wannan da rukuni mafi hadari wanda suka hada da karfafa ma’aikacin da ba su da lafiya su zauna a gida, canza haduwar fuska-ta-fuska da sadarwar nesa, kaddamar da juying aiki, bar tafiye-tafiyen da babu kan ta zuwa inda akwai barkewar cutar covid-19, haɓaka tsarin sadarwa na gaggawa hade da taron amsa damuwan ma'aikatan, samar da ma'aikata ingantaccen ilimi da horo kan dalilan haɗarin covid-19 da halayyar kariya, ma'aikatan horo waɗanda suke buƙatar yin amfani da kare sutura da kayan aiki yadda za a yi amfani da shi, samar da albarkatu da yanayin aiki wanda ke inganta tsabtace mutum, buƙatar wanke hannu na yau da kullun, iyakance abokan ciniki da kuma damar samun dama ga masu aiki, da kuma sanya hannu kan batun wanke hannu da sauran matakan kariya na covid-19.doke kan aikin, ma’aikatan da ke da hatsarin aƙalla na matsakaici na iya buƙatar sa kayan kariya na sirri da suka haɗa da wasu safofin hannu, gown, garkuwar fuska ko abin rufe fuska, ko goggles.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

関係性の低い人による翻訳は非表示になります。
関係性の低い結果を表示します。

人による翻訳を得て
7,782,837,416 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK