検索ワード: regarded (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

regarded

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

hast thou not regarded those who purify themselves?

ハウサ語

shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded that they rove in every valley,

ハウサ語

shin, ba ku cẽwa, lalle ne sũ, cikin kõwane rango sunã yin ɗimuwa (su ƙẽtare haddi) ba?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded how your lord spreads the twilight?

ハウサ語

ashe, ba ka dũba ba zuwa ga ubangijinka, yadda ya miƙe inuwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

they regarded it a favor to you that they have submitted.

ハウサ語

suna yin gõri a kanka wai sun musulunta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded those who style themselves as pure?

ハウサ語

shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke tsarkake kansu?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded how god created seven heavens one upon another,

ハウサ語

"ba ku ga yadda allah ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba?"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

hast thou not regarded thy lord, how he has stretched out the shadow?

ハウサ語

ashe, ba ka dũba ba zuwa ga ubangijinka, yadda ya miƙe inuwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have they not regarded the birds, that are subjected in the air of heaven?

ハウサ語

shin ba su ga tsuntsãye ba sunã hõrarru cikin sararin sama bãbu abin da yake riƙe su fãce allah?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded that allah created the heavens and the earth with justice?

ハウサ語

shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne allah yã halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and among you he who takes them for allies, shall be regarded as one of them.

ハウサ語

kuma wanda ya jiɓince su daga gare ku, to, lalle ne shĩ, yanã daga gare su.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have they not regarded how many generations we have destroyed before them who will not come back to them?

ハウサ語

ba su gani ba, da yawa muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

hast thou not regarded those who dispute concerning the signs of god, how they are turned about?

ハウサ語

ashe, ba ka gani ba ga waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyin allah, yadda ake karkatar da su?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

but on that day their excuse shall not profit those who were unjust, nor shall they be regarded with goodwill.

ハウサ語

to, a rãnar da uzurin waɗanda suka yi zãlunci bã ya amfaninsu, kuma bã a neman yardarsu.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

has not man regarded how that we created him of a sperm-drop? then lo, he is a manifest adversary.

ハウサ語

ashe, kuma mutum bai ga (cẽwa) lalle mũ, mun halitta shi daga maniyyi ba, sai gã shi mai yawan husũma, mai bayyanãwar husũmar.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

hast thou not regarded those who were given a share of the book purchasing error, and desiring that you should also err from the way?

ハウサ語

shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda aka bai wa rabo daga littafi, suna sayen ɓata, kuma suna nẽman ku ɓace daga hanya?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

hast thou not regarded those to whom it was said, 'restrain your hands, and perform the prayer, and pay the alms'?

ハウサ語

shin, ba ka gani ba zuwa ga waɗanda aka ce musu: "ku kange hannuwanku, kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka."?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

have they not regarded the birds above them spreading their wings, and closing them? naught holds them but the all-merciful.

ハウサ語

bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (allah), mairahama?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

have you not regarded that allah is glorified by everyone in the heavens and the earth, and the birds spreading their wings. each knows his prayer and glorification, and allah knows best what they do.

ハウサ語

shin, ba ka gani ba (cẽwa) lalle ne allah, wanda yake a cikin sammai da ƙasa sunã yi masa tasbĩhi, kuma tsuntsaye sunã mãsu sanwa, kõwane lalle ya san sallarsa da tasbĩhinsa kuma allah masani ne ga abin da suke aikatãwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

hast thou not regarded those who have taken for friends a people against whom god is wrathful? they belong neither to you nor to them; and they swear upon falsehood, and that wittingly.

ハウサ語

ashe, baka ga waɗanda suka jiɓinci waɗansu mutãne da allah ya yi hushi a kansu ba, bã su cikinku, kuma bã su a cikinsu kuma sunã rantsuwa a kan ƙarya, alhãli kuwa sunã sane?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

hast thou not regarded those who were given a portion of the book, being called to the book of god, that it might decide between them, and then a party of them turned away, swerving aside?

ハウサ語

shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba ana kiran su zuwa ga littãfin allah dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta jũya bãya, kuma sunã mãsu bijirẽwa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,739,464,969 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK