検索ワード: restrictions (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

restrictions

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

lockdowns and other internal restrictions

ハウサ語

kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

google and amazon have implemented similar restrictions.

ハウサ語

google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

once the restrictions of ihram are over, you may hunt.

ハウサ語

kuma idan kun kwance harama, to, ku yi farauta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

travel restrictions were enacted in and outside of hubei.

ハウサ語

a saka ƙuntatawa akan tafiye-tafiye a ciki da wajen hubei.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

partial lists of entry restrictions from iata and the new york times

ハウサ語

jerin sunayen wadanda aka ƙuntata shigar su daga iata da new york times.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

keep up to date—the outbreak and the travel restrictions are changing rapidly.

ハウサ語

ajiye har yanzu-fashewa da ƙuntatawa na tafiya suna canzawa da sauri.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

the pandemic has resulted in travel restrictions and nationwide lockdowns in several countries.

ハウサ語

sakamakon annobar ta jawo ƙuntatawar kan tafiye-tafiye da ƙuntatawa zaman wuri daya a kasashe da dama.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

it doesn't cover all the restrictions, but it's still useful.

ハウサ語

bai hada da dukan ƙuntatawa ba, amma har yanzu yana da amfani.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

corporations imposed employee travel restrictions, cancelled conferences, and encouraged employees to work from home.

ハウサ語

masana’antu sun sanya dokar hana tafiye-tafiye da soke taruka, da ma sanya ma’aikata su yi aiki daga gida.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

you may find it harder than usual to buy a ticket to or from a destination subject to warnings and restrictions.

ハウサ語

zai yi muku wahala fiye da yadda aka saba siyar da tikiti zuwa ko daga maƙasudin zuwa wurin gargaɗi da ƙuntatawa.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

examples of restrictions that you may encounter in some parts of china (this is not an exhaustive list):

ハウサ語

misalan ƙuntatawa waɗanda za ku iya fuskanta a wasu sassan china (wannan ba jerin abubuwa ba ne)

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

at the very least they can keep you informed about the local situation and notify you about recently introduced travel requirements and restrictions.

ハウサ語

aƙalla za su iya sanar da kai game da halin da yankin ke ciki da kuma sanar da kai game da abubuwan da suka gabata da hane-hane na tafiya.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

beyond government restrictions, individual establishments are shutting their doors and cancelling events to try to reduce the spread of the virus.

ハウサ語

bayan ƙuntatawa na gwamnati, ma'aikatun mutum suna rufe ƙofofinsu tare da soke abubuwan da suka faru don ƙoƙarin rage yaduwar kwayan cutar.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

authorities worldwide have responded by implementing travel restrictions, quarantines, curfews, workplace hazard controls, and facility closures.

ハウサ語

hukumomi a fadin duniya sun mayar da martani ta hanyar daukar matakai kamar takaita safara, killacewa, dokar hana fita, bin ka’idojin rage hatsari a wuraren aiki da kuma kulle masana’antu.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

in china, there are extensive restrictions on transportation and activity, which vary widely by province, city, and even by district or village.

ハウサ語

a kasar sin, akwai shingaye masu yawa game da harkokin sufuri da aiki, wadanda suka bambanta sosai ta lardi, birni, har ma da gundumar ko ƙauyen.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

due to the spread of the disease, you are advised not to travel unless necessary, to avoid being infected, quarantined, or stranded by changing restrictions and cancelled flights.

ハウサ語

saboda yaduwar cutar ba a shawarce ka da kayi tafiya ba sai in ta kama don kar ka kamu ko kebe ko makale don chanjin takunkumi ko sauke jirage.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

connecting in an affected area may lead to entry restrictions later on, and if you've been in an affected area recently some countries won't even let you change planes.

ハウサ語

hadaka a wuri mai dauke da cutar na iya kawo dokar hana shigowa daga bisanikuma in har ka taho daga wurare masu fuskantar annobar wasu kasashe basa yarda ka chanja jirgi.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

even more countries have imposed restrictions on arriving travelers, either barring entry (maybe with an exception for local citizens and permanent residents) or requiring you to be quarantined, typically for 14 days.

ハウサ語

kasashe da dama sun saka vtakunkumi akan matafiya ko dai na hana shiga ko tare da sahalewa yan kasa dama wanda aka bawa izinin zama na dindindin amma za a kebe ka tsawon kwana 14.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

" coles, in its march 8 media release, reported that with the four-pack restriction in place, ""many stores are still selling out within an hour of delivery"", and called the demand ""unprecedented"", while aldi, in a facebook post on tuesday, called it ""unexpected"". "

ハウサ語

coles, a rahoton shi na ranar 8 ga watan maris yake cewa da mataki na hudu da aka sanya mmafi yawan shaguna na sayar da kaya cikin sa’a guda da sauke kayan, kuma ya kira bukatar da zamto na rashin laakari shi kuma aldi a wani rubutun shi na shifin sada zumunta na facebook na rananr talata ya kira shi da mara zato.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

人による翻訳を得て
7,790,973,866 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK