検索ワード: thankless (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

thankless

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

how thankless he is!

ハウサ語

mẽ yã yi kãfircinsa!

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

indeed man is most evidently thankless.

ハウサ語

lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan kãfirci ne, mai bayyanãwar kãfircin.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

thus do we requite every thankless being.

ハウサ語

kamar haka muke sãka wa kõwane mai yawan kãfirci.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

indeed, the human is wicked and thankless.

ハウサ語

lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan zãlunci ne, mai yawan kãfirci.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

certainly allah has no love for the perfidious, the thankless.

ハウサ語

lalle ne allah bã ya son dukkan mayaudari, mai yawan kãfirci.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and how many a community have we destroyed that was thankless for its means of livelihood!

ハウサ語

kuma da yawa muka halakar da wata alƙarya wadda ta yi butulci ga rãyuwarta.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

but when he delivers you safely to the shore you turn away from him, for man is indeed most thankless.

ハウサ語

to, a lõkacin da ya tsira da ku zuwa, ga tudu sai kuka bijire. kuma mutum ya kasance mai yawan butulci.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and moses said: 'if you and all mankind are thankless, he is surely rich, praised'

ハウサ語

kuma mũsã ya ce: "idan kun kãfirta kũ da waɗanda suke a cikin ƙasa, gabã ɗaya, to, lalle ne allah haƙĩƙa mawadãci ne, mai yawan gõdiya."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and if we cause man to taste some mercy from us and afterward withdraw it from him, lo! he is despairing, thankless.

ハウサ語

kuma lalle ne idan mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare mu, sa'an nan kuma muka zãre ta daga gare shi, lalle ne shĩ, hakĩka, mai yanke tsammãnine, mai yawan kãfrci.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

yet if one is grateful, he is grateful for himself, and if one is thankless, then surely my lord is unconcerned and magnanimous."

ハウサ語

kuma wanda ya gõde, to, yanã gõdẽwa ne dõmin kansa, kuma wanda ya kãfirta, to, lalle ubangijina wadãtacce ne, karĩmi."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and moses said: though ye and all who are in the earth prove thankless, lo! allah verily is absolute, owner of praise.

ハウサ語

kuma mũsã ya ce: "idan kun kãfirta kũ da waɗanda suke a cikin ƙasa, gabã ɗaya, to, lalle ne allah haƙĩƙa mawadãci ne, mai yawan gõdiya."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and when your lord proclaimed, "if you are thankful, surely i will increase you, but if you are thankless my chastisement is surely terrible."'

ハウサ語

kuma a lõkacin da ubangijinku ya sanar, "lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

when solomon saw it before him, (he said): "this is by the grace of my lord that he may test me whether i am grateful or i am thankless.

ハウサ語

to, a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa, ya ce: "wannan daga falalar ubangijĩna yake, dõmin ya jarraba ni: shin, zan gõde ne, kõ kuwa zan butulce!

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

remember, your lord proclaimed: "i shall give you more if you are grateful; but if you are thankless then surely my punishment is very great."

ハウサ語

kuma a lõkacin da ubangijinku ya sanar, "lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

allah strikes a parable of the village which was safe and peaceful. its provisions came in abundance from everywhere; but it was thankless for the favors of allah. therefore, for what they were doing, allah let it taste the garment of hunger and fear.

ハウサ語

kuma allah ya buga misãli, wata alƙarya ta kasance amintacciyã, natsattsiyã, arzikinta yanã je mata a wadãce daga kõwane wuri sai ta kãfirta da ni'imõmin allah, sabõda haka allah ya ɗanɗana mata tufãfin yunwa da tsõro, sabõda abin da suka kasance sunã sanã'antãwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,793,404,860 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK