検索ワード: whichever (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

whichever

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

and among fruits whichever they may desire.

ハウサ語

da wasu 'ya'yan itãce irin waɗanda suke marmari.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

whichever name you use, to him belong the best names.”

ハウサ語

kõwane kuka kira to yanã da sũnãye mafi kyau.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

god bestows his favors upon whichever of his servants he wants.

ハウサ語

yanã sãmun wanda yake so daga cikin bãyinsa da shi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

when he sends it down upon whichever of his servants he wants, they rejoice

ハウサ語

sa'an nan idan allah ya sãmi waɗanda ya so daga bãyinsa, sai gã su suna bushãra da shi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

such is the guidance of god by which he guides whichever of his servants he wants.

ハウサ語

wancan ne shiryarwar allah, yanã shiryar da wanda yake so daga bayinsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

god increases the sustenance of whichever of his servants he wants and he determines their share.

ハウサ語

a1lah ne ke shimfiɗa arziki ga wanda yake so daga cikin bãyinsa kuma yanã ƙuntãtãwa ga (wanda, yake so).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

from every party we will pluck out whichever of them was the most hardened in disdain of the most merciful.

ハウサ語

sa'an nan kuma lalle munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga mai rahama daga kõwace ƙungiya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

then from every group we shall draw whichever of them was more defiant towards the all-beneficent.

ハウサ語

sa'an nan kuma lalle munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga mai rahama daga kõwace ƙungiya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

there are many angels in the heavens whose intercession will be of no benefit unless god grants such permission to whichever of them he wants.

ハウサ語

akwai malã'iku da yawa a cikin sammai cẽtonsu bã ya wadãtar da kõme fãce bãyan allah yã yi izni (da shi) ga wanda yake so, kuma yake yarda.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

then we shall pluck forth from every party whichever of them was the most hardened in disdain of the all-merciful;

ハウサ語

sa'an nan kuma lalle munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga mai rahama daga kõwace ƙungiya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

you may refuse whichever (of the woman who offer themselves to you) as you want and accept whichever of them you wish.

ハウサ語

kanã iya jinkirtar da wadda ka ga dãmã daga gare su, kuma kanã tãro wadda kake so zuwa gare ka.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

before, you did not even know what a book or faith was, but we have made the quran as a light by which we guide whichever of our servants we want.

ハウサ語

ba ka kasance kã san abin da yake littãfi ba, kõ abin da yake ĩmãni, kuma amma mun sanya shi (rũhin, watau alƙur'ãni) wani haske ne, munã shiryar da wanda muke so daga cikin bãyĩnmu game da shi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

god is the promoter of his servants and the owner of the throne. he sends his spirit by his command to whichever of his servants he wants to warn them of the day of judgment.

ハウサ語

mai ɗaukaka darajõji (dõmin mũminai), mai al'arshi, yanã jẽfa rũhi daga al'amarinsa a kan wanda ya so daga bãyinsa, dõmin ya yi gargaɗi kan rãnar gamuwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

moses said, "that is agreed between me and you; whichever of the two terms i fulfil, there will be no blame on me.

ハウサ語

ya ce: "wannan yanã a tsakanina da tsakãninka kõwane ɗayan adadin biyun na ƙãre, to, bãbu wani zãlunci a kaina.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

'so be it between me and you' said moses. 'whichever of the two terms i fulfill, it will be no injustice to me.

ハウサ語

ya ce: "wannan yanã a tsakanina da tsakãninka kõwane ɗayan adadin biyun na ƙãre, to, bãbu wani zãlunci a kaina.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

so i will surely cut off your hands and feet on the opposite sides, and will surely crucify you on the trunks of palm-trees, and ye shall surely know whichever of us is severer in torment and more lasting.

ハウサ語

to, lalle ne zan kakkãtse hannayenku da ƙafãfunku a tarnaƙi kuma lalle zan tsĩre ku a cikin kututturan itãcen dabĩno, kuma lalle zã ku sani wanenmu ne mafi tsananin azãba kuma wãne ne mafi wanzuwar (azãba)."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and god cites the example of two men: one of them dumb, unable to do anything, and is a burden on his master; whichever way he directs him, he achieves nothing good.

ハウサ語

kuma allah ya buga wani misãli, maza biyu, ɗayansu bẽbe ne, ba ya iya sãmun ikon yin kõme, kuma shi nauyi ne a kan mai mallakarsa, inda duk ya fuskantar da shi, bã ya zuwa da wani alhẽri.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

(moses) said: "this is (agreed) between you and me. whichever term i fulfil, no injustice will be done to me.

ハウサ語

ya ce: "wannan yanã a tsakanina da tsakãninka kõwane ɗayan adadin biyun na ƙãre, to, bãbu wani zãlunci a kaina.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

人による翻訳を得て
7,794,499,906 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK