전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.
maybe allah will curb the might of the faithless, for allah is greatest in might and severest in punishment.
akwai tsammãnin allah ya kange gãfin waɗanda suka kãfirta, kuma allah ne mafi tsananin gãfi, kuma mafi tsananin azabtãwa.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
(so, o messenger!) fight in the way of allah -since you are responsible for none except yourself - and rouse the believers to fight, for allah may well curb the might of the unbelievers.
sabõda haka, ka yi yãƙi a cikin hanyar allah, ba a kallafa maka ba, face a kanka, kuma ka kwaɗaitar da mũminai.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질: