인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.
전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.
we recount to you the best of narratives in revealing this quran to you, even though you were unaware of it before it came.
mũ, munã bãyar da lãbãri a gare ka, mafi kyãwon lãbãri ga abin da muka yi wahayin wannan alƙur'ãni zuwa gare ka. kuma lalle ne kã kasance a gabãninsa, haƙĩƙa, daga gafalallu.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
a crafty jinn said: "i will bring it before you rise from your seat, for i am strong and trustworthy."
wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka. kuma llale nĩ a gare shi, haƙĩƙa, mai ƙarfi ne amintacce."
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
when solomon saw it before him, (he said): "this is by the grace of my lord that he may test me whether i am grateful or i am thankless.
to, a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa, ya ce: "wannan daga falalar ubangijĩna yake, dõmin ya jarraba ni: shin, zan gõde ne, kõ kuwa zan butulce!
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
forbidden to you (for food) are: al-maytatah (the dead animals - cattle-beast not slaughtered), blood, the flesh of swine, and the meat of that which has been slaughtered as a sacrifice for others than allah, or has been slaughtered for idols, etc., or on which allah's name has not been mentioned while slaughtering, and that which has been killed by strangling, or by a violent blow, or by a headlong fall, or by the goring of horns - and that which has been (partly) eaten by a wild animal - unless you are able to slaughter it (before its death) - and that which is sacrificed (slaughtered) on an-nusub (stone altars). (forbidden) also is to use arrows seeking luck or decision, (all) that is fisqun (disobedience of allah and sin).
an haramta muku mũshe da jini da nãman alade da abin da aka ambaci sũnan wanin allah a gare shi, da mãƙararriya da jefaffiya da mai gangarõwa da sõkakkiya, da abin da mãsu dãgi suka ci, fãce abin da kuka yanka, da abin da aka yanka a kan gunki (shĩ ma an haramta). kuma kada ku yi rabo da kibiyoyi na cãca wannan fãsiƙanci ne, a yau waɗanda suka kãfirta sun yanke ƙauna daga addininku.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
연관성이 낮은 일부 인적 번역은 숨겨져 있습니다.
연관성이 낮은 결과 표시.