전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.
life is a jock
la vie est un jock
마지막 업데이트: 2015-07-06
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
the present life is but the joy of delusion.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce jin dãɗin rũɗi.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
hence life is why i do not like arrogant wallahi
rayuwa kenan shine yasa bana son girmankai wallahi
마지막 업데이트: 2016-12-18
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
the worldly life is no more than a deceitful possession.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce jin dãɗin rũɗi.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
do what you want. this life is only for a short time.
munã rantsuwa da wanda ya ƙãga halittarmu sai ka hukunta abin da kake mai hukuntãwa, ai kanã ƙãre wannan rãyuwar dũniya kawai ne."
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
the next life is, certainly, better for the pious ones.
kuma lalle ne gidan lãhira shĩ ne mafi alhẽri ga waɗanda suka yi taƙawa?
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
but the punishment of the everlasting life is more terrible and everlasting.
kuma lalle ne azãbar lãhira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
indeed, allah, to return him [to life], is able.
lalle ne shi (allah), ga mayar da shi (mutum), tabbas mai iyãwa ne.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
indeed, he who has given it life is the giver of life to the dead.
lalle wannan da ya rãya ta, haƙĩƙa, mai rãyar da matattu ne.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
their enjoyment of this life is brief, and they shall have a painful punishment.
jin dãɗi ne kaɗan. kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
in the everlasting life is a terrible punishment, forgiveness, and great pleasure from allah.
kuma, alãmra akwai azãba mai tsanani da gãfara daga allah da yarda.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
indeed, the reward of the everlasting life is better for those who believe and are cautious.
kuma lalle lãdar lãhira ce mafi alhẽri ga waɗandasuka yi ĩmãni, kuma suka kasance mãsu taƙawa.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
such was their punishment. but the punishment of the everlasting life is much greater, if they but knew.
haka dai azãbar take, kuma lalle ne azãbar lãhira ta fi girma, in da sun kasance zã su iya gãnẽwã.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
he said, “begone! your lot in this life is to say, ‘no contact.’
(mũsã) ya ce: "to, ka tafi, sabõda haka lalle ne kanã da a cikin rãyuwarka, ka ce 'bãbu shãfa' kuma kanã da wani ma'alkawarta, bã zã a sãɓa maka gare ta ba.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
in the life hereafter there will be severe torment or forgiveness and mercy from god. the worldly life is only an illusion.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce ɗan jin dãɗin rũɗi kawai.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
the present life is naught but a sport and a diversion; surely the last abode is better for those that are godfearing.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba, fãce wãsa da shagala, kuma lalle ne, lãhira ce mafi alhẽri ga waɗanda suka yi taƙawa.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
and by the night when it moves on towards daybreak (reward and retribution in the next life is an absolute reality).
da dare idan yana shũɗewa.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
[their share of the present life is] a trifling enjoyment, and there will be a painful punishment for them.
jin dãɗi ne kaɗan. kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
my people, this worldly life is only the means (to an end), but the life hereafter will be the everlasting abode.
"kuma ya mutãnẽna! wannan rãyuwa ta dũniya dan jin dãɗi ne kawai, kuma lalle lãhira ita ce gidan tabbata."
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인:
경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다
and they rejoice in the worldly life, while the worldly life is not, compared to the hereafter, except [brief] enjoyment.
kuma sun yi farin ciki da rãyuwar dũniya, alhalikuwa rãyuwar dũniya ba ta zama ba dangane ga ta lãhira fãce jin dãɗi kaɗan.
마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:
추천인: