검색어: products (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

products

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

in australia, the pandemic provided a new opportunity for daigou shoppers to sell australian products into china.

하우사어

daga bisani barkewar annobar a kasar autralia ya baiwa yan kasuwar daigou damar siyar da kayayyakin australia zuwa china.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

the building is employing its own duty-of-care protocol utilizing products that support the safety of their tenants.

하우사어

ginin na samun sabon yanayi na tsarin kulawa da lura na kayyayaki don tabbatar da lafiyar mutanenta.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

russell zimmerman added that other products are also in high demand, including masks, sanitiser, dried goods, handwash and flour.

하우사어

russell zimmerman ya kara wasu kayakin da ake bukatar su sosai, harda kariyar fuska, sabulun hannu, busashen kaya, ruwan goge hannu da ma filawa.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

measures by china and italy against the hoarding and illicit trade of critical products have been successful, avoiding acute food shortages that were anticipated in europe as well as in north america.

하우사어

matakan china da italiya akan boye kayan amfani na sosai ya yi nasara, an rage rashin kayan abinci da akayi kintaci a nahiyar turai da yankin amurka ta arewa.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

it is he who has made the earth a bed for you and the sky a canopy; and it is he who sends down rain from above for the growth of every kind of food products for your sustenance.

하우사어

wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi, sabõda ku.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

pray your lord to bring for us the products of the earth green herbs, vegetables, corn, garlic, onions, pulses and the like."

하우사어

sai ka rõƙa mana ubangijinka ya fitar mana daga abin da ƙasa take tsirarwa daga ganyenta, dumanta, da alkamarta da albasarta.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

soap and detergent are also effective if correctly used; soap products degrade the virus' fatty protective layer, deactivating it, as well as freeing them from skin and other surfaces.

하우사어

sabulu na taimakawa idan an yi amfani da shi daidai; samfurin sabulu na tarwasa cutar kuma ya ciresu daga fata da wasu farfajiya.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

" ""coles and woolworths have a view [that] if there was plenty of stuff on the shelf, if product like toilet rolls and sanitiser could be [bought] and are there in quantities, you would probably minimise the panic"" said russell zimmerman per abc news. "

하우사어

"""coles da woolworths suna da ra'ayi [cewa] idan akwai kayayyaki da yawa akan wurin ajiye kaya (shelf), idan kayayyaki kamar takardan bayan gida da abun tsabtacewa [sayi] kuma suna can da yawa, watakila za a rage yawan fargaba"" in ji russell zimmerman a cikin labarai na abc."

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

인적 기여로
7,723,798,559 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인