검색어: ridiculed (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

ridiculed

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

no messenger came to them, but they ridiculed him.

하우사어

kuma wani annabi bai je musu ba fãce sun kasance, game da shi, sunã mãsu yin izgili.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but no messenger came to them, but they ridiculed him.

하우사어

kuma wani manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu, izgili a gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but when he came to them with our signs, they ridiculed them,

하우사어

to, a lõkacin da ya jẽ musu da ãyõyinmu, sai gã su sunã yi musu dãriya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and no messenger would come to them except that they ridiculed him.

하우사어

kuma wani manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu, izgili a gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but when he came to them with our signs, behold they ridiculed them.

하우사어

to, a lõkacin da ya jẽ musu da ãyõyinmu, sai gã su sunã yi musu dãriya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

they have denied the truth, but soon will come to them the news of what they ridiculed.

하우사어

to, lalle ne, sun ƙaryata, to, lãbãran abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi zã ya je musu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

as he was building the ark, whenever some of his people passed by him, they ridiculed him.

하우사어

kuma yanã sassaƙa jirgin cikin natsuwa, kuma a kõ yaushe waɗansu shugabanni daga mutãnensa suka shũɗe a gabansa, sai su yi izgili gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

messengers before you were also ridiculed, but those who jeered were surrounded by what they had ridiculed.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili ga waɗansu manzanni daga gabãninka, sai abin da suka kasance sunã izgili da shi ya auku ga waɗanda suka yi izgilin daga gare su.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

apostles were certainly derided before you. then those who ridiculed them were besieged by what they used to deride.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da manzanni daga gabaninka, sai waɗanda suka yi izgilin, abin da suka kasance sunã izgili da shi ya fãɗa musu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and already were messengers ridiculed before you, but those who mocked them were enveloped by that which they used to ridicule.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da manzanni daga gabaninka, sai waɗanda suka yi izgilin, abin da suka kasance sunã izgili da shi ya fãɗa musu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and he constructed the ship, and whenever an assembly of the eminent of his people passed by him, they ridiculed him.

하우사어

kuma yanã sassaƙa jirgin cikin natsuwa, kuma a kõ yaushe waɗansu shugabanni daga mutãnensa suka shũɗe a gabansa, sai su yi izgili gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but you ridiculed them. so much so that out of (spite) for them you forgot to remember me and laughed at them.

하우사어

sai kuka riƙe su lẽburõri har suka mantar da ku ambatõna kuma kun kasance, daga gare su kuke yin dãriya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

he has revealed to you in the book that when you hear god’s revelations being rejected, or ridiculed, do not sit with them until they engage in some other subject.

하우사어

kuma lalle ne yã sassaukar muku a cikin littãfi cẽwa idan kun ji ãyõyin allah, anã kãfirta da su, kuma anã izgili da su, to, kada ku zauna tãre da sũ, sai sun shiga cikin wani lãbãri.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

surely the messengers before you were ridiculed, but i always initially granted respite to those who disbelieved, and then i seized them (with chastisement).

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da manzanni kãfinka, sai na yi jinkiri ga waɗanda suka kãfirta, sa'an nan na kãma su.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and already were [other] messengers ridiculed before you, and i extended the time of those who disbelieved; then i seized them, and how [terrible] was my penalty.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da manzanni kãfinka, sai na yi jinkiri ga waɗanda suka kãfirta, sa'an nan na kãma su. to, yãya uƙũbãta take?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,774,368,899 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인