검색어: wickedness (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

wickedness

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

and persisted obstinately in wickedness supreme!

하우사어

kuma sun kasance sunã dõgẽwa a kan mummũnan zunubi mai girma.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and inspired it with its wickedness and its righteousness.

하우사어

sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

can they have any success (in their wickedness)?

하우사어

shin, to, su ne marinjaya?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

stay away from wickedness, idols, and false words.

하우사어

sabõda haka ku nĩsanci ƙazanta daga gumãka kuma ku nĩsanci ƙazanta daga shaidar zur.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and inspired it with the wickedness thereof and the piety thereof,

하우사어

sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and inspired it [with discernment of] its wickedness and its righteousness,

하우사어

sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

such is the punishment of your lord when he seizes human settlements in the acts of wickedness.

하우사어

kuma kamar wancan ne kãmun ubangijinka, idan ya kãma alƙaryõyi alhãli kuwa sunã mãsu zãlunci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

he replied, "you will certainly be afflicted by wickedness and the wrath of god.

하우사어

ya ce: "haƙĩƙa azãba da fushi sun auku a kanku daga ubangijinku!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and they rejected them, although their souls were certain of them, out of wickedness and pride.

하우사어

kuma suka yi musunsu, alhãli zukãtansu sun natsu da su dõmin zãlunci da girman kai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

all of that -- the wickedness of it is hateful in the sight of thy lord has revealed to thee:

하우사어

dukan wancan mli mũninsa yã kasance abin ƙyãma a wurin ubangijinka.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

if any one undertakes that duty therein, let there be no obscenity, nor wickedness, nor wrangling in the hajj.

하우사어

to, wanda ya yi niyyar hajji a cikinsu to bãbu jimã'i kuma bãbu fãsiƙanci, kuma bãbu jãyayya a cikin hajji.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

whosoever god allows to go astray has none to show him the way, for he leaves them to wander perplexed in their wickedness.

하우사어

wanda allah ya ɓatar to bãbu mai shiryarwa a gare shi: kuma yanã barin su, a cikin ɓatarsu sunã ɗimuwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

lo! allah enjoineth justice and kindness, and giving to kinsfolk, and forbiddeth lewdness and abomination and wickedness.

하우사어

lalle allah nã yin umurni da ãdalci da kyautatãwa, da bai wa ma'abũcin zumunta, kuma yanã hani ga alfãsha da abin da aka ƙi da rarrabe jama'a.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but as for those in whose hearts is disease, it only addeth wickedness to their wickedness, and they die while they are disbelievers.

하우사어

amma kuma waɗanda suke a cikin zukãtansu akwai cũta, to, tã ƙãra musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhãlin kuwa sunã kãfirai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

his companion will say: "o lord, i did not lead him to wickedness, but he was himself far astray."

하우사어

abõkin haɗinsa ya ce: "ya ubangijinmu! ban sanya shi girman kai ba, kuma amma ya kasance a cikin ɓata mai nĩsa."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

because of the wickedness of some among the jews, and because they obstructed people from the way of god, we forbade them many things which were lawful for them;

하우사어

to, sabõda zãlunci daga waɗanda suka tũba (yahũdu) muka haramta musu abũbuwa masu dãɗi waɗanda aka halatta su a gare su, kuma sabõda taushẽwarsu daga hanyar allah da yawa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

"do ye indeed approach men, and cut off the highway?- and practise wickedness (even) in your councils?"

하우사어

"ashe, lalle kũ kunã je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da bã shi da kyau?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and call witnesses when ye bargain with one anot her; and let not the scribe eome to harm nor the witness; and if ye do, verily it will be wickedness in you.

하우사어

kuma ku shaidar idan kun yi sayayya. kuma kada a wahalarda marubuci, kuma kada a wahalar da shaidu kuma idan kun aikata to, lalle ne, shi fãsiƙanci ne game da ku.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

the slumber that overcame you was from god that brought you peace. he showered water from the sky over you to clean you, remove satanic wickedness from you, strengthen your hearts, and grant you steadfastness.

하우사어

a lõkacin da (allah) yake rufe ku da gyangyaɗi, ɗõmin aminci daga gare shi, kuma yanã saukar da ruwa daga sama, a kanku, dõmin ya tsarkake ku da shi, kuma ya tafiyar da ƙazantar shaiɗan daga barinku, kuma dõmin ya ɗaure a kan zukãtanku, kuma ya tabbatar da ƙafãfu da shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

verily allah commandeth justice and well-doing and giving to kindred; and he prohibiteth lewdness and wickedness and oppression; he exhorteth you that haply ye may beadmonished.

하우사어

lalle allah nã yin umurni da ãdalci da kyautatãwa, da bai wa ma'abũcin zumunta, kuma yanã hani ga alfãsha da abin da aka ƙi da rarrabe jama'a. yanã yi muku gargaɗi, ɗammãnin ku, kunã tunãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,782,083,672 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인