검색어: manzanninsa (하우사어 - 영어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

Hausa

English

정보

Hausa

manzanninsa

English

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

하우사어

영어

정보

하우사어

bã mu rarrabẽwa a tsakãnin daya daga manzanninsa.

영어

"we make no distinction (they say) between one and another of his messengers."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

하우사어

kuma amma allah yana zãɓen wanda ya so daga manzanninsa.

영어

but allah chooses from his messengers whom he will.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sabõda haka, kada ka ƙarfafa zaton allah mai sãɓa wa'adinsa ne ga manzanninsa.

영어

do not ever think that god will break his promise to his messengers.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

kõwanensu yã yi ĩmãni da allah, da mala'ikunsa, da littattafansa, da manzanninsa.

영어

each [of them] has faith in allah, his angels, his scriptures and his apostles.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sabõda haka, ku yi ĩmãni da allah da manzanninsa, kuma kada ku ce, "uku".

영어

and do not say, "three"; desist - it is better for you.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

하우사어

kuma al lah bai kasance yanã sanar da ku gaibi ba. kuma amma allah yana zãɓen wanda ya so daga manzanninsa.

영어

allah is not going to disclose to you what is hidden in the realm beyond the reach of perception, but he chooses from among his messengers whom he wills (to intimate such knowledge).

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

sabõda haka ku yi ĩmãni da allah da manzanninsa kuma idan kun yi ĩmãni kuma kuka yi taƙawa, to, kunã da lãdã mai girma.

영어

believe wherefore in allah and his apostles; and if ye believe and fear, yours shall be a mighty hire.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

haka Ãdãwa suka kasance, sun yi musun ãyõyin ubangijinsu, kuma sun sãɓa wa manzanninsa, kuma sun bi umurnin dukan mai girman kai, makangari.

영어

and such were 'aad. they gainsaid the signs of their lord, and disobeyed his apostles, and followed the bidding of any tyrant froward.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

wanda ya kasance maƙiyi ga allah da malã'ikunsa da manzanninsa da jibirĩla da mĩkã'ĩla to, lalle ne, allah maƙiyi ne ga kãfirai.

영어

"whoever is an enemy to allah, his angels, his messengers, jibrael (gabriel) and mikael (michael), then verily, allah is an enemy to the disbelievers."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

하우사어

sabõda haka, kada ka ƙarfafa zaton allah mai sãɓa wa'adinsa ne ga manzanninsa. lalle ne allah ne mabuwãyi, ma'abũcin azãbar rãmuwa.

영어

never think that allah would fail his messengers in his promise: for allah is exalted in power, - the lord of retribution.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

하우사어

manzon allah yã yi ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare shi daga ubangijinsa, da mũminai. kõwanensu yã yi ĩmãni da allah, da mala'ikunsa, da littattafansa, da manzanninsa.

영어

the apostle believes in what has been revealed to him from his lord, and (so do) the believers; they all believe in allah and his angels and his books and his apostles; we make no difference between any of his apostles; and they say: we hear and obey, our lord!

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
8,046,179,593 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인