Tentando aprender a traduzir a partir dos exemplos de tradução humana.
A partir de tradutores profissionais, empresas, páginas da web e repositórios de traduções disponíveis gratuitamente
abraham was very tender-hearted and forbearing.
lalle ne ibrahim, haƙĩƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
surely, abraham was most tender-hearted and forbearing.
lalle ne ibrahim, haƙĩƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
but not such of them as are thy bondmen single-hearted.
"fãce bãyinka daga gare su, waɗanda ka tsarkake."
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
Aviso: contém formatação HTML invisível
surely abraham was most tender-hearted, god-fearing, forbearing.
lalle ne ibrahim, haƙĩƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
abraham was certainly a forbearing, compassionate, and tender-hearted person.
lalle ibrãhĩm, haƙĩƙa mai haƙuri ne, mai yawan addu'a, mai tawakkali.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
had you been rough, hard-hearted, they would surely have scattered away from you.
kuma dã kã kasance mai hushi mai kaurin zuciya, dã sun wãtse daga gẽfenka.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
if you had been stern and hard-hearted, they would all have deserted you a long time ago.
kuma dã kã kasance mai hushi mai kaurin zuciya, dã sun wãtse daga gẽfenka.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
and we desired that their lord should grant them another in his place, a son more upright and more tender hearted.
"sai muka yi nufin ubangijinsu ya musanya musu mafi alhẽri daga gare shi ga tsarkakuwa, kuma mafi kusantar tausayi."
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
Aviso: contém formatação HTML invisível
most surely ibrahim was forbearing, tender-hearted, oft-returning (to allah):
lalle ibrãhĩm, haƙĩƙa mai haƙuri ne, mai yawan addu'a, mai tawakkali.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
and mention thou in the book musa: verily he was single- hearted, and was an apostle, prophet.
kuma ka ambaci mũsã a cikin littãfi. lalle ne shi, yã kasance zãɓaɓɓe, kuma yã kasance manzo, annabi.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
thus we did, in order that we might avert from him all evil and indecency; verily he was of our bondmen single-hearted.
kãmar haka dai, dõmin mu karkatar da mummũnan aiki da alfãsha daga gare shi. lalle ne shi, daga bãyinmu zaɓaɓɓu yake.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
so, be not faint-hearted and do not cry for peace. you shall prevail. allah is with you and will not bring your works to nought.
sabõda haka kada ku yi rauni, kuma (kada) ku yi kira zũwaga sulhi alhãli kuwa kũ ne mafiɗaukaka kuma allah na tãre da ku, kuma bã, zai naƙasa muku ayyukanku ba.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
so will he whose bosom allah has opened up for islam – he is therefore upon a light from his lord – ever be equal to one who is stone hearted?
shin fa, wanda allah ya buɗa ƙirjinsa, dõmin musulunci sa'an nan shi yanã a kan haske daga ubangijinsa, (zai zama kamar waninsa)?
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
is one whose heart allah has opened to islam, so that he has received enlightenment from allah, (no better than one hard-hearted)?
shin fa, wanda allah ya buɗa ƙirjinsa, dõmin musulunci sa'an nan shi yanã a kan haske daga ubangijinsa, (zai zama kamar waninsa)?
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
do not be weak hearted and do not appeal for an (unjust) settlement; you have the upper hand. god is with you and he will never reduce the reward for your deeds.
sabõda haka kada ku yi rauni, kuma (kada) ku yi kira zũwaga sulhi alhãli kuwa kũ ne mafiɗaukaka kuma allah na tãre da ku, kuma bã, zai naƙasa muku ayyukanku ba.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade:
and abraham prayed for his father's forgiveness only because of a promise he had made to him. but when it became clear to him that he was an enemy to allah, he dissociated himself from him: for abraham was most tender-hearted, forbearing.
kuma istigifãrin ibrãhĩm ga ubansa bai kasance ba fãce sabõda wani wa'adi ne da ya ƙulla alƙawarinsa da shi, sa'an nan a lõkacin da ya bayyana a gare shi (ibrãhĩm) cẽwa lalle ne shĩ (ubansa) maƙiyi ne ga allah, sai ya barranta daga gare shi. lalle ne ibrahim, haƙĩƙa, mai yawan addu'a ne, mai haƙuri.
Última atualização: 2014-07-03
Frequência de uso: 1
Qualidade: