Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
do not bestow favours in expectation of return,
kada ka yi kyauta kana nẽman ƙãri
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
do not bestow a favour in the expectation of receiving more in return;
kada ka yi kyauta kana nẽman ƙãri
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and will provide for him from (a quarter) whence he hath no expectation.
kuma ya arzũta shi daga inda bã ya zato.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
wealth and children are only the gloss of this world, but good deeds that abide are better with your lord for recompense, and better for expectation.
dũkiya da ɗiya, sũ ne ƙawar rãyuwar dũniya, kuma ayyuka mãsu wanzuwa na ƙwarai sun fi zama alhẽri a wurin ubangijinka ga lãda kuma sun fi alhẽri ga bũri.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and do not corrupt the land after it has been reformed; and pray to him in awe and expectation. the blessing of god is at hand for those who do good.
kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa a bãyan gyaranta. kuma ku kirãye shi sabõda tsõro da tsammãni; lalle ne rahamar allah makusanciya ce daga mãsu kyautatãwa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
the waiting period of those of your women who have lost all expectation of menstruation shall be three months in case you entertain any doubt; and the same shall apply to those who have not yet menstruated.
kuma waɗanda suka yanke ɗammãni daga haila daga mãtanku, idan kun yi shakka, to, iddarsu watã uku ce da waɗanda ba su yi haila ba.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
wealth and children are an adornment of the life of this world; and the ever-abiding, the good works, are better with your lord in reward and better in expectation.
dũkiya da ɗiya, sũ ne ƙawar rãyuwar dũniya, kuma ayyuka mãsu wanzuwa na ƙwarai sun fi zama alhẽri a wurin ubangijinka ga lãda kuma sun fi alhẽri ga bũri.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and you held no expectations of the book being sent down upon you, except that it is a mercy from your lord – therefore never support the disbelievers.
kuma ba ka kasance kanã fãtan a jẽfa littafin nan zuwa gare ka ba, fãce dai dõmin rahama daga ubangijinka.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: