Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
he has been hostile to our revelations.
lalle ne, shĩ yã kasance, ga ãyõyinmu, mai tsaurin kai.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
he has been stubbornly hostile to our revelation:
lalle ne, shĩ yã kasance, ga ãyõyinmu, mai tsaurin kai.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
thus we set a seal on the hearts of the hostile.
kamar wannan ne muke rufẽwa a kan zukãtan mãsu ta'addi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
you will find that the people most hostile towards the believers are the jews and the polytheists.
lalle ne kana sãmun mafiya tsananin mutãne a adãwa ga waɗanda suka yi ĩmãni, yahudu ne da waɗanda suka yi shirki.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
if they desist, then cease to be hostile, except against those who oppress.
sa'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
the intimate friends on that day will be hostile unto one another save the god-fearing.
masõya a yinin nan, sãshensu zuwa ga sãshe maƙiya ne, fãce mãsu taƙawa (sũ kam mãsu son jũna ne).
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
believers, whenever you encounter a hostile force of unbelievers, do not turn your backs to them in flight.
yã kũ wacɗanda suka yiĩmãni! idan kun haɗu da waɗanda suka kãfirta ga yãƙi, to, kada ku jũya musu bãyayyakinku.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
we made it easy in your tongue, in order to deliver good news to the righteous, and to warn with it a hostile people.
sa'an nan ibin sani kawai mun sauƙaƙar da shi (alƙur'ãni) a harshenka, dõmin ka yi bushãra da shi ga mãsu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutãne mãsu tsananin husũma.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
if he belonged to a community hostile to you but was himself a believer, then a slave who is a believer should be freed.
sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutãne maƙiya a gare ku, kuma shi mũminine, sai ya 'yanta wuya mũmina.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and if the slain belonged to a hostile people, but was a believer, then the atonement is to set free from bondage a believing person.
sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutãne maƙiya a gare ku, kuma shi mũminine, sai ya 'yanta wuya mũmina.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
among the people is he whose speech about the worldly life impresses you, and he calls god to witness what is in his heart, while he is the most hostile of adversaries.
kuma akwai daga mutãne wanda maganarsa tana bã ka sha'awa a cikin rãyuwar dũniya, alhãli yanã shaidar da allah a kan abin da yake cikin zuciyarsa, kuma shi mai tsananin husũma ne.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and when mankind are gathered together (at the resurrection), they will be hostile to them and reject their worship (altogether)!
kuma idan aka tãra mutãne sai su kasance maƙiya a gare su, alhãli sun kasance mãsu ƙi ga ibãdarsu.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
all the productive palm-trees (of the jews hostile to you) which you cut down or left untouched were the will of god to bring disgrace upon the evil-doers.
abin da kuka sãre na dabĩniya, kõ kuka bar ta tsaye a kan asallanta, to da iznin allah ne, kuma dõmin ya wulãkanta fasiƙai,
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and it does not behoove a believer to kill a believer except by mistake, and whoever kills a believer by mistake, he should free a believing slave, and blood-money should be paid to his people unless they remit it as alms; but if he be from a tribe hostile to you and he is a believer, the freeing of a believing slave (suffices), and if he is from a tribe between whom and you there is a convenant, the blood-money should be paid to his people along with the freeing of a believing slave; but he who cannot find (a slave) should fast for two months successively: a penance from allah, and allah is knowing, wise.
sa'an nan idan (wanda aka kashe) ya kasance daga wasu mutãne maƙiya a gare ku, kuma shi mũminine, sai ya 'yanta wuya mũmina. kuma idan ya kasance daga wasu mutãne ne (waɗanda) a tsakãninku da tsakãninsu akwai alkawari, sai ya bãyar da diyya ga mutãnensa, tare da 'yanta wuya mũmina.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: