Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
rejoice, then, in the bargain you have made with him.
sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da shi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
so rejoice in the bargain you have made with him, and that is the great success.
sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da shi. kuma wancan shi ne babban rabo, mai girma.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
but a judgement shall be made with full justice about them. they shall not be wronged.
sa'an nan aka yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma bã zã a zãlunce su ba.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
therefore rejoice upon your deal that you have made with him; and this is the great success.
kuma wãne ne mafi cikãwa da alkawarinsa daga allah? sabõda haka ku yi bushãra da cinikinku wanda kuka ƙulla da shi.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
entreat thy lord for us by the pact that he hath made with thee. lo! we verily will walk aright.
ka rõƙa mana ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu shiryuwa ne."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
and how can you take it when one of you has already gone in to the other and they have made with you a firm covenant?
kuma yãyã zã ku karɓe shi alhãli kuwa, haƙĩƙa, sãshenkuyã sãdu zuwa ga sãshe, kuma sun riƙi alkawari mai kauri daga gare ku?
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
they had earlier covenanted with allah that they would not turn their backs in flight. and a covenant made with allah must needs be answered for.
kuma lalle haƙĩƙa, sun kasance sunã yi wa allah alkawari, a gabãnin wannan; bã zã su jũya dõmin gudu ba, kuma alkawarin allah ya kasance abin tambaya.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and fulfil the covenant which you have made with allah and do not break your oaths after having firmly made them, and after having made allah your witness.
kuma ku cika da alkãwarin allah idan kun yi alkawari, kuma kada ku warware rantsuwõyinku a bãyan ƙarfafa su, alhãli kuma haƙĩƙa kun sanya allah mai lãmuncẽwa a kanku.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
among the believers there are those who have remained true to the covenant they made with allah. among those some of them have fulfilled their vow and others await the appointed time.
daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa allah alkwari a kansa, sa'an nan a cikinsu, akwai wanda ya biya bukãtarsa, kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
of the believers are men who are true to the covenant which they made with allah: so of them is he who accomplished his vow, and of them is he who yet waits, and they have not changed in the least
daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa allah alkwari a kansa, sa'an nan a cikinsu, akwai wanda ya biya bukãtarsa, kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira. kuma ba su musanya ba, musanyawa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
and they said, 'sorcerer, pray to thy lord for us by the covenant he has made with thee, and surely we shall be right-guided.'
kuma suka ce: "yã kai mai sihiri! ka rõƙa mana ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu shiryuwa ne."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
'sorcerer' they said, 'pray to your lord for us in accordance to the covenant he has made with you, and surely we shall be rightly guided'
kuma suka ce: "yã kai mai sihiri! ka rõƙa mana ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu shiryuwa ne."
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Предупреждение: Содержит скрытое HTML-форматирование
among the believers there are men who have been true to the pledge they made with god. among them are such as have fulfilled their vow, and some who [still] wait, without having changed [their resolve] in the least.
daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa allah alkwari a kansa, sa'an nan a cikinsu, akwai wanda ya biya bukãtarsa, kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira. kuma ba su musanya ba, musanyawa.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Несколько пользовательских переводов с низким соответствием были скрыты.
Показать результаты с низким соответствием.