Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
kuma wanda ya mĩka fuskarsa zuwa ga allah, alhãli kuma yanã mai kyautatãwa, to, lalle ya yi riƙo ga igiya amintacciya.
and whoever submits his face to allah while he is a doer of good - then he has grasped the most trustworthy handhold.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
kuma wanda ya mĩka fuskarsa zuwa ga allah, alhãli kuma yanã mai kyautatãwa, to, lalle ya yi riƙo ga igiya amintacciya. kuma zuwa ga allah ãƙibar al'amura take.
and whoever submits himself wholly to allah and he is the doer of good (to others), he indeed has taken hold of the firmest thing upon which one can lay hold; and allah's is the end of affairs.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
bãbu tĩlastãwa a cikin addini, haƙĩƙa shiriya tã bayyana daga ɓata; sabõda haka wanda ya kãfirta da ¦ãgũta kuma ya yi ĩmãni da allah, to, haƙĩƙa, yã yi riƙo ga igiya amintacciya, bãbu yankẽwa agare ta.
certainly, right has become clearly distinct from wrong. whoever rejects the devil and believes in god has firmly taken hold of a strong handle that never breaks.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: