İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
bã a kallafa wa rai fãce iyãwarsa.
no person is charged with more than his capacity.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
zã ni kallafa masa wahala mai hauhawa.
and i shall constrain him to a hard ascent.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
allah bã ya kallafa wa wani rai fãce abin da ya bã shi.
allah asketh naught of any soul save that which he hath given it.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
kuma bã mu kallafa wa rai fãce abin iyawarsa, kuma a wurinmu akwai wani littãfi wanda yake magana da gakiya, kuma sũ bã a zãluntar su.
and we charge no soul except [with that within] its capacity, and with us is a record which speaks with truth; and they will not be wronged.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
ya ce: "kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna."
(moses) said: "do not hold me for having forgotten, and do not reprove me and make my task difficult."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
"kuma amma yaron, to, uwãyensa sun kasance mũminai, to, sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci."
"and as for the boy, his parents were believers, and we feared lest he should oppress them by rebellion and disbelief.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
sai mawadãci ya ciyar daga wadãtarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa, to, sai ya ciyar daga abin da allah ya bã shi. allah bã ya kallafa wa wani rai fãce abin da ya bã shi.
let him who has abundance spend out of his abundance and whoever has his means of subsistence straitened to him, let him spend out of that which allah has given him; allah does not lay on any soul a burden except to the extent to which he has granted it; allah brings about ease after difficulty.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
allah ba ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa, yana da lãdar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatãwa: "yã ubangijinmu!
god charges no soul save to its capacity; standing to its account is what it has earned, and against its account what it has merited.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor