İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
waɗanne ne suke mafĩfĩta a kusanta?
(they try to find out which of the intercessors) are closer to god.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
sa'an nan ya kusanta, kuma ya matsa zurõwa.
he (gabriel) then came nearer and nearer.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
kuma mũ ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma kũ bã ku gani.
(and we are nigher him than you, but you do not see us)
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga ubangijinka).
but prostrate and draw near [to allah].
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
hisãbin mutãne ya kusanta gare su, ahãli kuwa sunã a cikin gafala, sunã mãsu bijirẽwa.
[the time of] their account has approached for the people, while they are in heedlessness turning away.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
waɗancan, waɗanda suke kiran, sunã nẽman tsãni zuwa ga ubangijinsu. waɗanne ne suke mafĩfĩta a kusanta?
they [themselves] are the ones who supplicate, seeking a recourse to their lord, whoever is nearer [to him], expecting his mercy and fearing his punishment.’
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
kuma lalle ne haƙĩƙa mun halitta mutum kuma mun san abin da ransa ke yin waswãsi da shi, kuma mũ ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar jannayẽnsa.
and indeed we have created man and we know what his soul instils in him; and we are nearer to him than the hearts artery.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
a'aha kada ka bĩ shi. kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga ubangijinka).
nay! obey him not, and make obeisance and draw nigh (to allah).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite: