Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
corel draw
corel zana
Son Güncelleme: 2023-10-10
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
draw nigh and fear not.
"ya mũsã!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
and those that draw out violently,
da mãsu ɗibar rãyuka (na mũminai) da sauƙi a cikin nishãɗi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and some of them draw near to others, questioning.
waɗansunsu suka fuskanta zuwa ga waɗansu, sunã tambayar jũna.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and some of them draw near unto others, mutually questioning.
kuma sãshensu ya fuskanta ga sãshe, sunã tambayar jũna.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and by those who gently draw out the souls of the blessed,
da mãsu ɗibar rãyuka (na mũminai) da sauƙi a cikin nishãɗi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
then we draw it back to us, withdrawing it little by little.
sa'an nan muka karɓe ta (inuwa) zuwa gare mu, karɓa mai sauƙi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
but prostrate thyself, and draw near (unto allah).
kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga ubangijinka).
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and they should not strike their feet to draw attention to their hidden beauty.
kuma kada su yi dũka da ƙafãfunsu dõmin a san abin da suke ɓõyẽwa daga ƙawarsu.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and then we will draw aside from each party those who were most rebellious against the most compassionate lord,
sa'an nan kuma lalle munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga mai rahama daga kõwace ƙungiya.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and those who cry lies to our signs we will draw them on little by little whence they know not;
kuma waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinmu, zã mu yi musu istidrãji daga inda ba su sani ba.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and there came a caravan of travellers and they sent their water-drawer to draw water from the well.
kuma wani ãyari ya je, sai suka aika mai nẽman musu rũwa, sai ya zura gugansa, ya ce: "yã bushãrata!
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
and a sign unto them is the night. we draw off the day therefrom, and lo! they are darkened.
kuma ãyã ce a gare su: dare muna feɗe rãna daga gare shi, sai gã su sunã mãsu shiga duhu.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and we shall draw out from every nation a witness, and say, 'produce your proof!'
kuma muka zãre mai shaida daga kõwace al'umma, sa'an nan muka ce: "ku kãwo dalilinku."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
as for those who deny our signs, we will draw them imperceptibly [into ruin], whence they do not know.
kuma waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinmu, zã mu yi musu istidrãji daga inda ba su sani ba.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
"now draw thy hand close to thy side: it shall come forth white (and shining), without harm (or stain),- as another sign,-
"kuma ka haɗa hannunka zuwa ga damtsenka, ya fita yanã fari, bãbu sõfane, wata ãyã ta dabam."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor