İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
that has been prohibited for the believers.
kuma an haramta wannan a kan mũminai.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
they ask thee concerning fighting in the prohibited month.
suna tambayar ka game da watan alfarma: yin yãki a cikinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
you may be prohibited from changing seats on the flight.
wataƙila an hana ku canza wuraren zama a jirgin.
Son Güncelleme: 2020-08-25
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
non-resident visitors prohibited from entering apartment complexes
an dokance baki wanda ba iyan gida ba ne shigan wasu babban dakuna.
Son Güncelleme: 2020-08-25
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
i do not want to oppose or ignore what i have prohibited you not to do.
kuma bã ni nufin in sãɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
they ask you (o muhammad) concerning warfare in the prohibited month.
suna tambayar ka game da watan alfarma: yin yãki a cikinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
say, “produce your witnesses who would testify that god has prohibited this.”
ka ce: "ku kãwo shaidunku, waɗanda suke bãyar da shaidar cẽwa allah ne ya haramta wannan."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
so when they exceeded the bounds of that which they were prohibited we said unto them: be ye apes despised.
sa'an nan a lõkacin da suka yi girman kai daga barin abin da aka hana su daga gare shi, muka ce musu: "ku kasance birai ƙasƙantattu."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
and [also prohibited to you are all] married women except those your right hands possess.
da tsararrun auren wasu maza, fãce dai abin da hannuwanku suka mallaka.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
some countries have even prohibited all or almost all foreigners from entry or limited the ability of local citizens and residents to leave.
wasu kasashe sun dokace duka ko kusan dukanin baƙo daga shiga ko takaita iyawar iyan gari da iyan zama su fita.
Son Güncelleme: 2020-08-25
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and also because of their taking usury whereas they were prohibited therefrom, and also because of their devouring the riches of men unlawfully.
da karɓarsu ga riba, alhãli kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dũkiyar mutãne daƙarya.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and for those who were jews we prohibited what we have related to you already, and we did them no injustice, but they were unjust to themselves.
kuma kan waɗanda suka tũba (yãhũdu) mun haramta abin da muka bãyar da lãbari a gare ka daga gabãni, kuma ba mu zãlunce su ba, amma sun kasance kansu suke zãlunta.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
for those who are jews, we have prohibited what we related to you before. we did not wrong them, but they used to wrong their own selves.
kuma kan waɗanda suka tũba (yãhũdu) mun haramta abin da muka bãyar da lãbari a gare ka daga gabãni, kuma ba mu zãlunce su ba, amma sun kasance kansu suke zãlunta.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and they say, “what lies in the wombs of these animals is exclusively for our males, and prohibited to our wives.”
kuma suka ce: "abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbõbi kẽɓantacce ne ga mazanmu, kuma hananne ne a kan mãtan aurenmu.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
and for their taking of usury, that they were prohibited, and consuming the wealth of people in falsehood, for the unbelievers among them we have prepared a painful punishment.
da karɓarsu ga riba, alhãli kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dũkiyar mutãne daƙarya. kuma muka yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai raɗaɗi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and for their taking usury, that they were prohibited, and consuming the wealth of the people in vanity; and we have prepared for the unbelievers among them a painful chastisement.
da karɓarsu ga riba, alhãli kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dũkiyar mutãne daƙarya. kuma muka yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai raɗaɗi.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and to those who are jews we have prohibited that which we related to you before. and we did not wrong them [thereby], but they were wronging themselves.
kuma kan waɗanda suka tũba (yãhũdu) mun haramta abin da muka bãyar da lãbari a gare ka daga gabãni, kuma ba mu zãlunce su ba, amma sun kasance kansu suke zãlunta.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
a prohibited month is to be respected, if the same is respected (by the enemy), and likewise there is the law of just retribution for the violation of all prohibited things.
watan alfarma da wani watan alfarma alfarmõmi mãsu dũkar jũna ne. sabõda haka wanda ya yi tsõkana a kanku, sai ku yi tsokana a kansa da misãlin abin da ya yi tsõkana a kanku.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
no; that which they were concealing before has now appeared to them; and even if they were returned, they would again commit the very thing they were prohibited; they are truly liars.
Ã'aha, abin da suka kasance suna ɓõyẽwa, daga gabãni, ya bayyana a gare su. kuma dã an mayar da su, lalle dã sun kõma ga abin da aka hana su daga barinsa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
(muhammad), tell them, "my lord has only prohibited indecent acts committed in public or in secret, all sins, unjust rebellion, considering things equal to god without any heavenly authority, and speaking for god without having any knowledge (of what he has said)."
ka ce: "abin sani kawai, ubangijina yã hana abũbuwanalfãsha; abin da ya bayyana daga gare su da abin da ya ɓõyu, da zunubi da rarraba jama'a, bã da wani hakki ba, kuma da ku yi shirki da allah ga abin da bai saukar da wani dalĩli ba gare shi, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba, ga allah."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor