İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.
Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.
these say, 'why, you of old would come to us from the right hand.'
suka ce: "lalle kũ, kun kasance kunã jẽ mana daga wajen dãma (inda muka amince)."
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor
why, you arouse greater fear in their hearts than god; that is because they are a people who understand not.
lalle kũ ne kuka fi bãyar da firgita a cikin zukãtansu bisa ga allah, wannan kuwa dõmin sũ lalle waɗansu irin mutãne ne da bã su gãnẽwa.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
allah certainly fulfilled his promise to you when you were slaying them with his leave, until you lost courage, disputed about the matter, and disobeyed after he showed you what you loved.
kuma lalle ne haƙĩƙa allah yã yi muku gaskiya ga wa'adinsa, a lokacin da kuke kashe su da izninsa har zuwa lõkacin da kuka kãsa, kuma kuka yi jãyayya a cikin al'amarin, kuma kuka sãɓã a bãyan (allah) ya nũna muku abin da kuke so.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
allah has been true in his promise towards you when you routed them by his leave, until you lost heart, and quarreled about the matter, and disobeyed, afterhe had shown you that which you loved.
kuma lalle ne haƙĩƙa allah yã yi muku gaskiya ga wa'adinsa, a lokacin da kuke kashe su da izninsa har zuwa lõkacin da kuka kãsa, kuma kuka yi jãyayya a cikin al'amarin, kuma kuka sãɓã a bãyan (allah) ya nũna muku abin da kuke so.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
and certainly allah made good to you his promise when you slew them by his permission, until when you became weak-hearted and disputed about the affair and disobeyed after he had shown you that which you loved; of you were some who desired this world and of you were some who desired the hereafter; then he turned you away from them that he might try you; and he has certainly pardoned you, and allah is gracious to the believers.
kuma lalle ne haƙĩƙa allah yã yi muku gaskiya ga wa'adinsa, a lokacin da kuke kashe su da izninsa har zuwa lõkacin da kuka kãsa, kuma kuka yi jãyayya a cikin al'amarin, kuma kuka sãɓã a bãyan (allah) ya nũna muku abin da kuke so. daga cikinku akwai wanda yake nufin duniya kuma daga cikinku akwai wanda ke nufin lãhĩra.
Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:
Benzerlik derecesi düşük bazı insan çevirileri gizlendi.
Benzerlik derecesi düşük olan sonuçları göster.