您搜索了: accountable (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

accountable

Hausa

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

i knew i would be held accountable.”

豪萨语

"lalle ne ni, nã tabbata cewa ni mai haɗuwa da hisãbina ne."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

you are not accountable on their behalf.

豪萨语

kuma ba ka zama wakĩli a kansu ba.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

fulfill the covenants; indeed all covenants are accountable.

豪萨语

kuma ku cika alkawari. lalle alkawari yã kasance abin tambayãwa ne.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

anyone who alters it once he has heard it shall be accountable for his crime.

豪萨语

to, wanda ya musanya masa a bãyan ya ji shi, to, kawai laifinsa yana a kan waɗanda suke musanya shi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

god does not hold you accountable for your unintended oaths, but he holds you accountable for your binding oaths.

豪萨语

allah bã ya kãmã ku sabõda yãsassa a cikin rantsuwõyinku, kuma amma yanã kãmã ku da abin da kuka ƙudurta rantsuwõyi (a kansa).

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and the pious are not accountable for them in the least, apart from the giving of advice so that they may avoid.

豪萨语

kuma babu wani abu daga hisãbinsu (mãsu kutsãwa a cikin ayõyin allah (a kan mãsu taƙawa amma akwai tunãtarwa (a kansu), tsãmmãninsu (mãsu kutsawar) zã su yi taƙawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

we have sent you with the truth, bearing good news and giving warning. you will not be held accountable for the people of the fire.

豪萨语

lalle ne mun aike ka da gaskiya, kana mai bãyar da bishãra, kuma mai gargaɗi, kuma bã zã a tambaye ka ba, game da abõkan wuta.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

as for the heedful and devout, they are not accountable for them, but should give advice: they may haply come to fear god.

豪萨语

kuma babu wani abu daga hisãbinsu (mãsu kutsãwa a cikin ayõyin allah (a kan mãsu taƙawa amma akwai tunãtarwa (a kansu), tsãmmãninsu (mãsu kutsawar) zã su yi taƙawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and any one who changes the will, having heard it, shall be guilty and accountable; for god hears all and knows everything.

豪萨语

to, wanda ya musanya masa a bãyan ya ji shi, to, kawai laifinsa yana a kan waɗanda suke musanya shi. lalle ne, allah mai ji ne, masani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

the god-fearing are not in any way held accountable for the wrongdoers; their only duty is to remind them, so that they may fear god.

豪萨语

kuma babu wani abu daga hisãbinsu (mãsu kutsãwa a cikin ayõyin allah (a kan mãsu taƙawa amma akwai tunãtarwa (a kansu), tsãmmãninsu (mãsu kutsawar) zã su yi taƙawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

though they had already pledged to allah before that they would not turn their backs [to flee], and pledges given to allah are accountable.

豪萨语

kuma lalle haƙĩƙa, sun kasance sunã yi wa allah alkawari, a gabãnin wannan; bã zã su jũya dõmin gudu ba, kuma alkawarin allah ya kasance abin tambaya.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and those who fear allah are not held accountable for the disbelievers at all, but [only for] a reminder - that perhaps they will fear him.

豪萨语

kuma babu wani abu daga hisãbinsu (mãsu kutsãwa a cikin ayõyin allah (a kan mãsu taƙawa amma akwai tunãtarwa (a kansu), tsãmmãninsu (mãsu kutsawar) zã su yi taƙawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do not turn away those who supplicate their lord morning and evening, seeking his magnificence. you are not accountable for them in the least, nor they for you at all. if you drive them away you will only be unjust.

豪萨语

kuma kada ka kõri waɗanda suke kiran ubangijinsu sãfe da maraice, sunã nufin yardarsa, babu wani abu daga hisãbinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisãbinka a kansu, har ka kõre su ka kasance daga azzãlumai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do not drive away those who supplicate their lord morning and evening desiring his face. neither are you accountable for them in any way, nor are they accountable for you in any way, so that you may drive them away and thus become one of the wrongdoers.

豪萨语

kuma kada ka kõri waɗanda suke kiran ubangijinsu sãfe da maraice, sunã nufin yardarsa, babu wani abu daga hisãbinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisãbinka a kansu, har ka kõre su ka kasance daga azzãlumai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

if they should reject you, say, "my deeds are mine and your deeds are yours. you are not accountable for my actions, nor am i accountable for what you do."

豪萨语

kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "inã da aikĩna kuma kunã da aikinku, kũ kuɓutattu ne daga abin da nake aikatãwa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatãwa."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

and do not drive away those who call upon their lord, morning and evening, seeking his attention. you are not accountable for them in any way, nor are they accountable for you in any way. if you drive them away, you would be one of the unjust.

豪萨语

kuma kada ka kõri waɗanda suke kiran ubangijinsu sãfe da maraice, sunã nufin yardarsa, babu wani abu daga hisãbinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisãbinka a kansu, har ka kõre su ka kasance daga azzãlumai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,799,580,504 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:

Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認