您搜索了: if you never had friends,you never lived life (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

if you never had friends,you never lived life

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

allah advises you never to speak like this again, if you have faith.

豪萨语

allah yanã yi muku wa'azi, kada ku kõma ga irinsa, har abada, idan kun kasance mũminai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

believers, why do you say what you never do?

豪萨语

ya kũ waɗanda suka yi ĩmani! don me kuke faɗin abin dã ba ku aikatãwa?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

surely you never break a promise.”

豪萨语

lalle ne kai, bã ka sãɓãwar alkawari."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

i admonish you never to act like the ignorant ones.

豪萨语

haƙĩƙa, nĩ inã yi maka gargaɗi kada ka kasance daga jãhilai."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

you never know, perhaps god will bring about some new situation.

豪萨语

ba ka sani ba ɗammãnin allah zai fitar da wani al'amari a bãyan haka.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

you never expected that this book would be revealed to you. yet, by the grace of your lord, you have received it.

豪萨语

kuma ba ka kasance kanã fãtan a jẽfa littafin nan zuwa gare ka ba, fãce dai dõmin rahama daga ubangijinka.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

you never know maybe allah will bring off something new later on.

豪萨语

ba ka sani ba ɗammãnin allah zai fitar da wani al'amari a bãyan haka.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and he bequeathed upon you their lands, their habitations, and their possessions, and a land you never trod.

豪萨语

kuma ya gãdar da ku gõnakinsu da gidãjensu da dũkiyõyinsu, da wata ƙasa wadda ba ku taɓa tãkarta bã.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

if you do not produce such a chapter and you never will then guard yourselves against the fire whose fuel will be people and stones and is prepared for those who hide the truth.

豪萨语

to, idan ba ku aikata (kãwo sura) ba, to, bã zã ku aikataba, sabõda haka, ku ji tsoron wuta, wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne, an yi tattalinta dõmin kãfurai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

have you never seen those who aver they believe in what has been revealed to you and had been to others before you, yet desire to turn for judgement to evil powers, even though they have been commanded to disbelieve in them? satan only wishes to lead them astray, far away.

豪萨语

shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda suke riyãwar cẽwa sunã ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabãninka, sunã nufin su kai ƙãra zuwa ga ¦ãgũtu alhãli kuwa, lalle ne, an umurce su da su kãfirta da shi, kuma shaiɗan yanã nẽman ya ɓatar da su, ɓatarwa mai nĩsa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

joseph came to you before with clear signs, but you never ceased to doubt the message he brought you. when he died, you said, 'god will not send another messenger.'""

豪萨语

"kuma lalle ne, haƙĩƙa, yusufu ya zo muku daga gabãni, da hujjõji bayyanannu, ba ku gushe ba kunã a cikin shakka daga abin da ya zo muku da shi, har a lõkacin da ya halaka kuka ce, 'allah bã zai aiko wani manzo ba, a bãyansa.'

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

'our lord, fulfil what you promised to us through your messengers, and disgrace us not on the day of resurrection; indeed you never go back on your promise.

豪萨语

ka bã mu abin da ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninka, kuma kada ka tozarta mu a rãnar ¡iyãma. lalle ne kai, bã ka sãɓãwar alkawari."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

(o prophet), you never looked forward for the book to be revealed to you. it is out of sheer mercy of your lord that it was (revealed to you).

豪萨语

kuma ba ka kasance kanã fãtan a jẽfa littafin nan zuwa gare ka ba, fãce dai dõmin rahama daga ubangijinka.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

you never thought they would go, and they thought their strongholds would protect them against god. but god came upon them from where they least expected and cast such terror into their hearts that their houses were pulled down by their own hands as well as by the hands of the believers.

豪萨语

ba ku yi zaton sunã fita ba, kuma sun tabbata cẽwa gãnuwõwinsu mãsu tsare su ne daga allah, sai allah ya jẽ musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma ya jẽfa tsõro a cikin zukãtansu, sunã rushe gidãjensu da hannãyensu da kuma hannãyen mũminai.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

when you used to conceal yourselves (while committing misdeeds) you never thought that your ears or your eyes or your skins would ever bear witness against you; you rather fancied that allah does not know a great deal of what you do.

豪萨语

"ba ku kasance kunã sani ba a ɓõye, cẽwa jinku zai yi shaida a kanku kuma ganinku zai yi, kuma fãtunku za su yi. kuma amma kun yi zaton cẽwã allah bai san abũbuwa mãsu yawa daga abin da kuke aikatãwa ba."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

have you never considered the hypocrites? they say to their brethren among the people of the book who do not believe: "if you are driven out we shall go with you, and will not listen to any one in what concerns you; and if there is war against you, we shall aid you."

豪萨语

ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munãfinci ba, sunã cẽwa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kãfirta daga mazõwa littafi, "lalle idan an fitar da ku, lalle zã mu fita tãre da ku, kuma bã zã mu yi ɗã'a ga kõwa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yãƙe ku, lalle zã mu taimake ku haƙĩƙatan?"

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

一些相关性较低的人工翻译已被隐藏。
显示低相关性结果。

获取更好的翻译,从
7,779,076,262 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認