您搜索了: locations (英语 - 豪萨语)

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

locations

豪萨语

shiryoyin ayuka

最后更新: 2014-08-20
使用频率: 1
质量:

英语

list of locations

豪萨语

jerin wasu shiryoyin ayuka da aka sani

最后更新: 2014-08-20
使用频率: 1
质量:

英语

expand list of locations

豪萨语

nuna wani jerin shiryoyin ayuka _da aka sani

最后更新: 2014-08-20
使用频率: 1
质量:

英语

i swear by the locations of the stars.

豪萨语

to, bã sai na yi rantsuwa ba da lõkutan fãɗuwar taurãri.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

in singapore, individuals have to report their locations with photographic proof.

豪萨语

a cikin singapore, mutane dole ne su ba da rahoton wuraren zama tare da tabbacin hoto

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

英语

recombination locations were also identified in the nsp9, most of nsp10, and parts of nsp14.

豪萨语

an kuma gano wuraren sake canzawa a cikin nsp9, mafi yawan nsp10, da kuma sassan nsp14.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

英语

so we chastised them. the desolate locations of both communities lie on a well-known highway.

豪萨语

sai muka yi azãbar rãmuwã a gare su, kuma lalle sũ biyun, haƙĩƙa, sunã a gẽfen wani tafarki mabayyani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and whoever emigrates for the cause of allah will find on the earth many [alternative] locations and abundance.

豪萨语

kuma wanda ya yi hijira a cikin hanyar allah, zai sãmu, a cikin ƙasa, wurãren jũyãwa mãsu yawa da yalwa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

a gps app is used to track the locations of individuals in south korea to ensure against quarantine breach, sending alerts to the user and to authorities if people leave designated areas.

豪萨语

ana amfani da app ta gps don bin diddigin wuraren mutane a koriya ta kudu don tabbatar da keta dokar hana fita, tana aika da faɗakarwa ga mai amfani da kuma hukumomi idan mutane suka bar wuraren da aka tsara.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

英语

in january 2020, who recommended 2019-ncov and 2019-ncov acute respiratory disease as interim names for the virus and disease in accordance with 2015 guidance against using locations in disease and virus names.

豪萨语

a janairu 2020, hukumar lafiya na duniya ta ba da shawaran 2019-ncov da 2019-ncov, ciwon numfashi mai sanani a matsayin sunayen wucin-gadi na kwayar cutan da cutan bisa ga ka’idojin 2015 kan amfani da wurare a jinsin cuta da kwayar cututtuka.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

英语

adaptive designs within ongoing phase ii-iii clinical trials on candidate therapeutics may shorten trial durations and use fewer subjects, possibly expediting decisions for early termination or success, and coordinating design changes for a specific trial across its international locations.

豪萨语

tsarin daidaitawa tsakanin gwajin asibiti wanda ake kai yi na matakai ii-iii akan jinyar magwajin na iya rage lokacin gwaji da kuma amfani da karamar take, da yiwuwar yanke hukuncin ko ci nasara, da daidaita canje-canjen ƙira don takamaiman gwaji a duk faɗin ƙasashen duniya.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

英语

" to be safe, use location-neutral terms when referring to the disease, such as ""covid-19"", ""novel coronavirus"", or just ""the virus"" or ""the pandemic"". "

豪萨语

"don zama lafiya, yi amfani da sharuɗɗa wuri-tsaka tsaki lokacin da ake magana game da cutar, kamar ""covid-19"", ""sabuwar coronavirus"", ko kawai ""ƙwayar cuta"" ko ""annoba""."

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

获取更好的翻译,从
7,781,589,486 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認