来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。
believers, do not hunt when you are in the holy precinct.
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! kada ku kashe farauta alhãli kunã mãsu harama.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
you are called upon to spend in the way of allah.
anã kiran ku dõmin ku ciyar ga tafarkin allah, sa'an nan daga cikinku akwai mai yin rõwa.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
you are my guardian in this world and in the life to come.
ya mahaliccin sammai da ƙasa!
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
do not kill game while you are in the state of pilgrim sanctity.
kada ku kashe farauta alhãli kunã mãsu harama.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
you are carried by the animals on land and by the ships in the sea.
kuma a kansu da a kan jirgin ruwa ake ɗaukar ku.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
no, they are living, but you are not aware.
Ã'a, rãyayyu ne, kuma amma bã ku sansancẽwa.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
i am your lord. take off your shoes; you are in the holy valley of tuwa.
"lalle ne, nĩ ne ubangijnka, sai ka ɗẽbe takalmanka lalle ne kanã a rãfin nan abin tsarkakẽwa, ¦uwa."
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
o my nation, today the kingdom is yours and you are the masters in the land.
"yã kũ mutãnẽna! kunã da mulki a yau, kuma kũ ne marinjãya a cikin kasã to wãne ne zai taimake mu daga azãbar allah idan ta zo mana?"
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
do you want to address the prophet in the same manner in which moses was addressed?
kõ kuna nufin ku tambayi manzonku, kamar yadda aka tambayi mũsã a gabãnin haka?
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
(the resurrection) will also be executed in the same way.
kamar wancan ne tãshin ¡iyãma yake.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
it shall not profit you today, since you did evil, that you are partners in the chastisement.
kuma (wannan magana) bã za ta amfãne ku ba, a yau, dõmin kun yi zãlunci, lalle ku mãsu tãrẽwa ne a cikin azãba.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
do not address the messenger in the same manner you address one another.
kada ku sanya kiran manzo a tsakãninku kamar kiran sãshenku ga sãshe.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
or you have a garden of date palms and vines, and cause streams to flow plentifully in the midst of them;
"kõ kuma wata gõna daga dabĩnai da inabi ta kasance a gare ka. sa'an nan ka ɓuɓɓugar da ƙõramu a tsakãninta ɓuɓɓugarwa."
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
and ask: "has god commanded this, or you are imputing lies to god?"
ka ce: "shin, allah ne ya yi muku izni, ko ga allah kuke ƙirƙirãwar ƙarya?"
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
and if indeed you die or you are slain, certainly to allah shall you be gathered together.
kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙĩƙa, zuwa ga allah ake tãra ku.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
and most surely the same is in the scriptures of the ancients.
kuma lalle shin, haƙĩƙa, yanã a cikin litattafan (manzannin) farko.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
and in the heaven is your livelihood, and what you are promised.
kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
(muhammad), mention in the book (the quran) the story of mary how she left her family and started living in a solitary place to the east
kuma ka ambaci maryamu a cikin littãfi, a lõkacin da ta tsallake daga mutãnenta a wani wuri, a gẽfen gabas.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
(solomon) said: 'we shall see if you speak the truth or you are a liar.
ya ce: "za mu dũba shin kã yi gaskiya ne, kõ kuwa kã kasance daga maƙaryata?"
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
and moses said, "my lord is more knowing [than we or you] of who has come with guidance from him and to whom will be succession in the home.
kuma mũsã ya ce: "ubangijĩna ne mafi sanin wanda ya zo da shiriya daga gare shi, da wanda ãƙibar gida take kasancẽwa agare shi.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式