来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。
there is a lesson for you to learn concerning cattle. we provide pleasant milk for you to drink within the delicate system of their veins and arteries.
kuma lalle ne, kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'ima; munã shãyar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakãnin tukar tumbi da jini nõno tsantsan mai sauƙin haɗiya ga mãsu shã.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
and assuredly we have created man and we know whatsoever his soul whispereth unto him, and we are nigher unto him than his jugular vein.
kuma lalle ne haƙĩƙa mun halitta mutum kuma mun san abin da ransa ke yin waswãsi da shi, kuma mũ ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar jannayẽnsa.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量: