来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。
haƙĩƙa, nã iyar muku da sãƙonnin ubangijina, kuma nã yi muku nasĩha!
certainly, i communicated to you the messages of my lord, and i was your well-wisher.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina, kuma nĩ, gare ku, mai nasĩha ne amintacce.
"i but fulfil towards you the duties of my lord's mission: i am to you a sincere and trustworthy adviser.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
"inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina; kuma inã yi muku nasĩha, kuma inã sani, daga allah, abin da ba ku sani ba.
"i but fulfil towards you the duties of my lord's mission: sincere is my advice to you, and i know from allah something that ye know not.
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
sai ya jũya daga barinsu, kuma ya ce: "yã mutãnena! haƙĩƙa, nã iyar muku da sãƙonnin ubangijina, kuma nã yi muku nasĩha!
and he turned away from them and said, "o my people, i had certainly conveyed to you the messages of my lord and advised you, so how could i grieve for a disbelieving people?"
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式
"dõmin ya san lalle, sun iyar da sãƙonnin ubangijinsu, kuma (shi ubangijin) yã kẽwaye su da sani, kuma yã lissafe dukan kõme da ƙididdiga."
"that he may know that they have (truly) brought and delivered the messages of their lord: and he surrounds (all the mysteries) that are with them, and takes account of every single thing."
最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:
警告:包含不可见的HTML格式