Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.
Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.
to god is the destiny.
kuma zuwa ga allah makõma take.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
we revealed the quran on the night of destiny.
lalle ne mũ, mun saukar da shi (alƙur'ãni) a cikin lailatul ƙadari (daren daraja)
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
would that you knew what the night of destiny is!
to, me ya sanar da kai abin da ake cewa lailatul ¡adari?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
and ever is the command of allah a destiny decreed.
kuma umurnin allah yã kasance abin ƙaddarãwa tabbatacce.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
it is god who controls the destiny of all living creatures.
bãbu wata dabba fãce shi ne mai riko ga kwarkwaɗarta.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
and what have you understood, what the night of destiny is!
to, me ya sanar da kai abin da ake cewa lailatul ¡adari?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
we have indeed sent down the qur’an in the night of destiny.
lalle ne mũ, mun saukar da shi (alƙur'ãni) a cikin lailatul ƙadari (daren daraja)
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
god gives abundant sustenance to whomever he wants and determines everyone's destiny.
allah ne yake shimfiɗa arziki ga wanda yake so, kuma yanã ƙuntatãwa.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
that is the ultimate destiny of the god-fearing while fire is the destiny of the unbelievers.
waccan ce ãƙibar waɗanda suka yi taƙawa, kuma ãƙibar kãfirai, ita ce wuta,
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
i cannot help you against (the decree of) god. everyone's destiny is in his hands.
kada ku shiga ta ƙõfa guda, ku shiga ta ƙõfõfi dabam-dabam, kuma bã na wadãtar muku kõme daga allah.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
(worship) on the night of destiny is better than (worship) for a thousand months.
lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
and we have attached the destiny of every man to his neck; and we shall bring forth a register for him on the day of resurrection, which he will find open.
kuma kõwane mutum mun lazimta masa abin rekõdinsa a cikin wuyansa, kuma mu fitar masa a rãnar ¡iyãma da littãfi wanda zai haɗu da shi buɗaɗɗe.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
on this night, the angels and the spirit descend by the permission of their lord with his decree (to determine everyone's destiny).
mala'iku da rũhi suna sauka a cikinsa da iznin ubangijinsu sabõda kowane umurni.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
and those who break the pact of allah after its ratification, and sever what allah has commanded to be joined, and spread turmoil in the earth – their share is only the curse and their destiny is the wretched abode.
kuma waɗanda suka warware alkawarin allah daga bãyan ƙulla shi, kuma sunã yanke abin da allah ya yi umurui da shi dõmin a sãdar da shi kuma sunã ɓarna a cikin ƙasar. waɗancan sunã da wata la'ana, kuma sunã da mũnin gida.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
he to whom belongs the sovereignty of the heavens and the earth: who has begotten no son: who has no partner in his sovereignty: who created each and every thing and then ordained its destiny.
wanda yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare shi ba a cikin mulkinsa kuma ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan ya ƙaddara shi ƙaddarãwa.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
(for such) their appointed portion of the book (of destiny) reacheth them till, when our messengers come to gather them, they say: where (now) is that to which ye cried beside allah?
waɗannan rabonsu daga littãfi yanã sãmunsu, har a lõkacin da manzanninmu suka je musu, sunã karɓar rãyukansu, su ce: "Ĩnã abin da kuka kasance kunã kira, baicin allah?"
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung