Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.
Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.
" hong kong has set up a scheme where suspected patients can stay home, ""emergency department will give a specimen tube to the patient"", they spit into it, send it back and get a test result a while after.the british nhs has announced that it is piloting a scheme to test suspected cases at home, which removes the risk of a patient infecting others if they come to a hospital or having to disinfect an ambulance if one is used.in drive-through testing for covid-19 for suspected cases, a healthcare professional takes sample using appropriate precautions. "
"hong kong ta tsara wata makirci inda wadanda ake gani suna da cutar kan zauna a gida, ""sashen gaggawa za su bada bututun samfuri wa marasa lafiyan"", za su tofa miyau ciki, tura shi wurin su kuma a sami sakamakon gwajin nan gaba. nhs na birtaniya sun sanar da makirci gwajin farko domin gwajin wadanda ake ganin suna da cutan a gida, wanda ya cire hadarin yaduwar cutan daga marasa lafiyan zuwa wasu idan suka zo asibitin ko ta wurin wankewar kwayar cutan daga motar daukan gawa wato ambulance idan an yi amfani da ita. a ta wuring gwajin covid-19 na kowa ga wadanda ake zaton sun kamu da cutar, kwarare ma’aikatar kiwon lafiya zai dauke samfurin ta wuring yin amfani da ko wande irin matakan kariya."
Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung