Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.
Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.
an orphaned relative
ga marãya ma'abũcin zumunta.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
of an orphaned relative
ga marãya ma'abũcin zumunta.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
did he not find you orphaned and shelter you?
ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan ya yi maka makõma?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
did he not find you orphaned, and sheltered you?
ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan ya yi maka makõma?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
and as for the wall, it belonged to two orphaned boys in the town. beneath it was a treasure that belonged to them.
"kuma amma bangon, to, yã kasance na waɗansu yãra biyu ne, marãyu a cikin birnin, kuma akwai wata taska tãsu a ƙarƙashinsa, kuma ubansu ya kasance sahĩhin mutum ne, dõmin haka ubangijinka ya yi nufin su isa iyãkar ƙarfinsu, kuma sũ, su fitar da taskarsu, sabõda rahama ne daga ubangijinka.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
do not give the (orphaned) fools your wealth with which allah has entrusted you for (their) support, and provide for them and clothe them from it, and speak to them with kind words.
kada ku bai wa wãwãye dũkiyarku, wadda allah ya sanya ta a gare ku, kunã mãsu tsayuwa (ga gyãranta). kuma ku ciyar da su a cikinta, kuma ku tufãtar da su, kuma ku gaya musu magana sananniya ta alhẽri.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität: