Sie suchten nach: suffered (Englisch - Hausa)

Computer-Übersetzung

Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.

English

Hausa

Info

English

suffered

Hausa

 

von: Maschinelle Übersetzung
Bessere Übersetzung vorschlagen
Qualität:

Menschliche Beiträge

Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.

Übersetzung hinzufügen

Englisch

Hausa

Info

Englisch

‘indeed we have suffered loss!

Hausa

(kunã cẽwa) "lalle haƙĩƙa an azã mana tãra!"

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung

Englisch

nor are they suffered to put forth excuses.

Hausa

bã zã a yi musu izni ba, balle su kãwo hanzari.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

when the oceans are suffered to burst forth;

Hausa

kuma idan tẽkuna aka facce su.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

both gardens produced their harvest in full, and suffered no loss.

Hausa

kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

they suffered the consequences of their deeds and their end was perdition.

Hausa

sa'an nan ta ɗanɗana masĩfar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasãra,

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

those who responded to god and the messenger, despite the persecution they had suffered.

Hausa

waɗanda suka karɓa kira zuwa ga allah da manzonsa, daga bãyan mĩki ya sãme su.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

so they returned with a mighty favour and a great bounty from allah having suffered no harm.

Hausa

sa'an nan sukajũya da wata ni'ima daga allah da wata falala, wata cũta ba ta shãfe su ba, kuma suka bi yardar allah.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

so that day their excuses will not profit the evildoers, nor will they be suffered to make amends.

Hausa

to, a rãnar da uzurin waɗanda suka yi zãlunci bã ya amfaninsu, kuma bã a neman yardarsu.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

do you think that you will enter paradise without having suffered like those who passed away before you?

Hausa

ko kuna zaton ku shiga aljanna kuma tun misãlin waɗanda suka shige daga gabãninku bai zo muku ba?

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

today, therefore, they will not be taken forth therefrom, nor will they be suffered to please allah.

Hausa

to, a yau bã zã su fita daga gare ta ba, kuma bã zã su zama waɗanda ake nẽman yardarsu ba."

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung

Englisch

as for one who retaliates to the same extent as he has suffered and then is again wronged, god will surely come to his aid.

Hausa

kuma wanda ya rãma azãba da misãlin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zãlunce shi, lalle ne allah yanã taimakon sa.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

what you suffered on the day the two armies had met was by god's dispensation, so that he may distinguish the faithful,

Hausa

kuma abin da ya sãme ku a rãnar haɗuwar jama'a biyu, to, da izinin allah ne, kuma dõmin (allah) ya san mũminai (na gaskiya).

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

have you not received the news about the disbelievers living before you who suffered the consequences of their deeds and will suffer a painful torment?

Hausa

shin, babban lãbãri bai je muku ba na waɗanda suka kãfirta daga gabãni, sai suka ɗanɗani uƙũbar al'amarinsu kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi?

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

and indeed whosoever takes revenge after he has suffered wrong, for such there is no way (of blame) against them.

Hausa

kuma lalle ne, wanda ya nẽmi taimakon rãmãwa a bãyan an zãlunce shi, to waɗannan bãbu wata hanyar zargi a kansu.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

and the day we shall raise up from every nation a witness, then to the unbelievers no leave shall be given, nor shall they be suffered to make amends.

Hausa

kuma a rãnar da muke tãyar da mai shaida daga kõwace al'umma, sa'an nan kuma bã zã a yi izni ba ga waɗanda suka kãfirta, kuma ba su zama ana nẽman kõmawarsu ba.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

and whoso defendeth himself after he hath suffered wrong - for such, there is no way (of blame) against them.

Hausa

kuma lalle ne, wanda ya nẽmi taimakon rãmãwa a bãyan an zãlunce shi, to waɗannan bãbu wata hanyar zargi a kansu.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

god settles those who leave their homes for his cause after having suffered injustice, in a prosperous dwelling in this life and greater rewards will be theirs in the life to come. would that they knew this.

Hausa

kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin allah daga bãyan an zãlunce su, haƙĩƙa munã zaunar da su a cikin dũniya da alhẽri kuma lalle lãdar lãhira ce mafi girmã, dã sun kasance sunã sani.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

i shall order them to alter the creation of allah' indeed, whosoever chooses satan for a guide, instead of allah, has surely suffered a clear loss.

Hausa

kuma wanda ya riƙi shaiɗan majiɓinci, baicin allah, to, haƙĩƙa yã yi hasara, hasara bayyananniya.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

and whoever takes shaitan (satan) as a wali (protector or helper) instead of allah, has surely suffered a manifest loss.

Hausa

kuma wanda ya riƙi shaiɗan majiɓinci, baicin allah, to, haƙĩƙa yã yi hasara, hasara bayyananniya.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

had he obeyed you in many things, you would have suffered hardship. but god has given you the love of faith, and adorned it in your hearts, and made disbelief, mischief, and rebellion hateful to you.

Hausa

dã yana bin ku ga (hãlãye) mãsu yawa na al'amarin, dã kun auku a cikin zunubi, kuma amma allah yã sõyar da ĩmãni a gare ku, kuma yã ƙawãta shi a cikin zukãtanku kuma yã ƙyãmantar da kãfirci da fãsicci da sãɓo zuwa gare ku.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Eine bessere Übersetzung mit
7,743,711,912 menschlichen Beiträgen

Benutzer bitten jetzt um Hilfe:



Wir verwenden Cookies zur Verbesserung Ihrer Erfahrung. Wenn Sie den Besuch dieser Website fortsetzen, erklären Sie sich mit der Verwendung von Cookies einverstanden. Erfahren Sie mehr. OK