Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.
Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.
kuma ya gaskata kalma mai kyãwo.
and (in all sincerity) testifies to the best,-
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
kuma ya ƙaryatar da kalma mai kyãwo.
and cries lies to the reward most fair,
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
sabõda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyãwo.
(muhammad), exercise patience with no complaints.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗã, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracẽwa mai kyãwo.
and be patient (o muhammad saw) with what they say, and keep away from them in a good way.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga ubangijina, kuma ya azurta nĩ da arzikimai kyãwo daga gare shi?
bethink you: if i am (acting) on a clear proof from my lord and he sustaineth me with fair sustenance from him (how can i concede aught to you)?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
sabõda haka ku karanta abin da ya sauƙaƙa daga gare shi, kuma ku tsai da salla kuma ku bãyar da zakka, kumaa ku bai wa allah rance, rance mai kyãwo.
and whatever good you put forward for yourselves - you will find it with allah. it is better and greater in reward.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
waɗanda suka kyautata yi, sunã da abu mai kyãwo kuma da ƙari, wata ƙũra bã ta rufe fuskõkinsu, kuma haka wani ƙasƙanci. waɗancan ne abokan aljanna, sunã madawwama a cikinta.
for the people of virtue, is goodness and more than that; and neither will the blackness nor disgrace come upon their faces; it is they who are the people of paradise; they will abide in it forever.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
ya ce: "ya mutãnena! kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga ubangijina, kuma ya azurta nĩ da arzikimai kyãwo daga gare shi?
he said, "my people, do you not realize that i have received authoritative evidence from my lord and have been granted a noble gift from him?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
sai haƙuri mai kyãwo, akwai tsammãnin allah ya zo mini da su gabã ɗaya (yũsufu da 'yan'uwansa). lalle ne shĩ ne masani, mai hikima."
belike allah may bring them all unto me; verily he! only he is the knowing, the wise.
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung