From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and greedily devour the entire inheritance,
kuma kuna cin dũkiyar gãdo, ci na tãrãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
peace be upon nooh, among the entire people.
aminci ya tabbata ga nũhu, a cikin halittu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those who accept the truth of the judgment day
da waɗannan da ke gaskata rãnar sakamako.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so he did not accept the truth, nor did he pray,
to, bai gaskatã ba, kuma bai yi salla ba!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
praise be to allah, the lord of the entire universe.
godiya ta tabbata ga allah, ubangijin halittu;
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
surely, i fear allah, the lord of the entire universe.
lalle ne nĩ inã tsõron allah ubangijin tãlikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then after that allah will accept the repentance of whom he will.
sa'an nan kuma allah ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda ya so.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those before them planned, but the entire plan is up to god.
kuma lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but even if you accept them, god does not accept the wicked people.
to, idan kun yarda da su, to, lalle ne allah bã shi yarda da mutãne fãsiƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
accept the easing, order with fine jurisprudence, and avoid the ignorant.
ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; kuma ka yi umurni da alhẽri, kuma ka kau da kai daga jãhilai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we rescued him and lut towards the land which we have blessed for the entire world.
kuma muka tsẽrar da shi da lũɗu zuwa ga ƙasar nan wadda muka sanya albarka a cikinta ga tãlikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the entire journey back to mecca was completed within a small part of the night.)
lalle ne shi shĩ ne mai ji, mai gani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we rescued him and the people aboard the ship, and made the ship a sign for the entire world.
sa'an nan muka tsĩrar da shi da mutãnen jirgin, kuma muka sanya jirgin ya zama wata ãyã ga tãlikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and accepts the best,
kuma ya gaskata kalma mai kyãwo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
all praise is for allah, the lord of the entire universe, (for having punished them so).
kuma gõdiya tã tabbata ga allah ubangijin tãlikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
accept the offerings they make from their wealth in order to cleanse and purify them for progress, and invoke blessings upon them.
ka karɓi sadaka daga dũkiyõyinsu kana tsarkake su, kuma kana tabbatar da kirkinsu da ita. kuma ka yi musu addu'a.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and remember the woman who maintained her chastity, we therefore breathed our spirit into her and made her and her son a sign for the entire world.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(as a result of this) god will punish the hypocrites and the pagans, but he will accept the repentance of the believers.
dõmin allah ya azabta munãfukai maza da munãfukai mãtã, da mushirikai maza da mushirikai mãtã, kuma allah yã karɓi tũba ga mũminai maza da mũminai mãtã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
o our people! accept the divine caller and believe in him, he will forgive you of your faults and protect you from a painful punishment.
"yã mutãnenmu! ku karɓa wa mai kiran allah, kuma ku yi ĩmãni da shi, ya gãfarta muku daga zunubanku, kuma ya tserar da ku daga azãba mai raɗaɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and whoever strives in allah's cause, strives only for his own benefit; indeed allah is independent of the entire creation.
kuma wanda ya yi jihãdi, to, yanã yin jihãdin ne dõmin kansa. lalle allah haƙĩƙa waɗatacce ne daga barin tãlikai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: