From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
so they will acknowledge their sins.
wato su yi iƙrãri da laifinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then why do they not acknowledge thanks?
shin, to, bã zã su gõdẽ ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we created you. then why do you not acknowledge it?
mũ ne muka halitta ku, to, don me bã zã ku gaskata ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
only the evil-doers refuse to acknowledge our revelations.
kuma bãbu mai musun ãyõyinmu fãce azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
had he not been one of those who acknowledge the glory of god,
to, ba dõmin lalle shi ya kasance daga mãsu tasbĩhi ba,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
why should god punish you if you acknowledge the truth and believe?
mẽne ne allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and what will allah gain by punishing you, if you acknowledge the truth and accept faith?
mẽne ne allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we could make it brackish, if we pleased; so why do you not acknowledge thanks?
dã mun so, dã mun mayar da shi ruwan zartsi. to don me bã ku gõdẽwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and it is he who has created ears and eyes and hearts for you; very little is the right you acknowledge.
kuma shi ne wanda ya ƙãga halittar ji da gani da zukãta dominku. kaɗan ƙwarai kuke gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so they acknowledge their sins; but far removed (from mercy) are the dwellers in the flames.
wato su yi iƙrãri da laifinsu. allah ya la'ani'yan sa'ĩr!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he will say, "then, taste the punishment that comes from your having refused to acknowledge the truth!"
ya ce: "to ku ɗanɗani azaba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they will say, “our lord, you made us die twice, and twice you gave us life. now we acknowledge our sins.
suka ce: "ya ubangijinmu! kã matar da mu sau biyu, kuma kã rãyar da mu sau biyu, sabõda haka mun yarda da laifuffukan mu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but as for those who are bent on denying the truth after accepting the true faith and grow in their refusal to acknowledge the truth, their repentance will not be accepted.
lalle ne waɗanda suka kãfirta a bãyan ĩmãninsu, sa'an nan kuma suka ƙãra kãfirci bã zã a karɓi tũbarsu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if these people [the makkans] reject it, we shall entrust it to a people who will never refuse to acknowledge it.
to idan waɗannan (mutãne) sun kãfirta da ita, to, haƙĩƙa, mun wakkala wasu mutãne gare ta, ba su zama game da ita kãfirai ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the leading men of his people who refused to acknowledge the truth, said, "we can see you are a foolish man, and we think you are lying."
mashawarta waɗanda suka kãfirta daga mutãnensa suka ce: "lalle ne mũ, haƙĩƙka, munã ganin ka a cikin wata wauta! kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, munã zaton ka daga maƙaryata."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
the who has recommended the wearing of masks by healthy people only if they are at high risk, such as those who are caring for a person with covid-19, although they also acknowledge that wearing masks may help people avoid touching their face.
who tana shwartar sanya kariyar fuska ga masu lafiya in har suna daga cikin wanda ke iya fuskantar barazana, alal misali wanda ke kula da masu cutar covid-19, duk da cewa sun amince da sanya kariyar fuska yana iya taimakawar mutane don hana su shafa fuskar su.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
and [allah acknowledges] his saying, "o my lord, indeed these are a people who do not believe."
kuma da (ilmin) maganarsa (annabi) "ya ubangijĩna! lalle waɗannan mutãne ne waɗanda bã zã su yi ĩmãni ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting